nidai na kasance mace ce mai zurfin ciki bana iya bayyana abinda ya dameni ko zai cutar dani saboda Ina ganin kamar na tonawa kai na asiri ne kuma mutane suna ce min na gyara halina saboda idan nayi aure zan sha wahala shin menenen illar yin zurfin ciki akan abinda Idan ka fadawa wani zai fadawa abokinsa kuma magana ya bi duniya 🙏😭😭😭
my advice sis is try your best to reduce it find someone you trust so you can speak to on a regular as long as you keep bottling things up you bottle up emotions aswell
zurfin ciki wani lokacin yakan zama illa ga rayuwan mutum misali abu Yana cutar dakai kakasa gayama kowa yanda har za'asamu ayimaka magani
Its is not bad but if its extream then try to reduce it. Dole ace mutum yanada sirri ai especially in this Era amma kada abun yayi yawa kuma ki cika boye boye, be free but don't be too comfortable saying too much about yourself
Aslm little sis… sorry I can’t speak Hausa well so permit me to write in English. being an introvert is not really a bad thing but you really need to work on it to express how you feel to your loved ones Gaskiya sabuda most actions that has to do with you that is taken by people around you is due to your expression. the illa is that people will hurt you repeatedly because you didn’t express yourself. Allah ya kiyaye abinda zai cutar da ke Ameen 🙏
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment