Advice for en mata da samari akan soyayya
Anonymous Dec 24, 08:21 PM

Advice for en mata da samari akan soyayya 1

Assalmu alaikum. Zanbawa en mata da samari shawara dan naga labarin wanda zatawa kanta aure a gida I almost did the same saboda soyayayya. Ni mace ce ina soyayya da wani haka dai ya rude ni har mukai having sex da shi kuma yana shaye shaye a gidan su an hana shi auren wata saboda batada uba ni kuma aka hana ni auren sa saboda yana shaye shaye ba yanda ba’ayi dani a gida ba kar na aure shi amma naqi ji naqi gani na dage nace se shi na dinga fushi da iyaye na har kusa korana akayi daga gida ma haka nake kwasan qafa naje na kwana a gidan su a bangaren sa ana haka wata rana na bar makaranta naje gidan su daga wani gari zuwa wani garin ko tsoron accident bana yi ai kuwa dama time din mun fara samun matsala da shi akan en mata se na kama shi yana waya tun yana denying har ya kira ta baya yace sweetheart suka ci gaba haka gaba na ya fadi ras nace wa kaina kin zama karuwa rai na ya baci nace kawai ya kaini tasha zan koma gidan mu haka dai tension yai yawa ya rufe ni da duka ya kumkumbura ni seda na kira en uwansa suka cece ni tundaga ranar na godewa Allah da ban aure shi ba dana koma gida ance mun dama seda muka gaya miki. To cut the story short na rabu da shi na samu wani I even told him everything about me kuma yayi understanding dina aure na March in sha Allah. En mata ku nutsu ku kama kanku no man is worth your parents ku rabu dasu lafiya any man da zaku aura against your parents will wallahi ba dadin zaman zakuji ba. Ma’asaalam
post

Replies

(4)
Ummy Hafsat Dec 24, 08:25 PM
Toh Allah yasa mufi karfin zuciyarmu Allah kuma yabaku zaman lpya
reply 1
Anonymous Dec 24, 08:29 PM
Rabi suleiman Dec 24, 10:22 PM
This is sad amma akwai darasi sosai a ciki. Thanks for sharing.
reply 0

Related Posts


Trending

friendship Relationship
Are you ready!!! General
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
Dear girls, Relationship
SEARCHING🥺🥺 General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
What is your opinion on Jigida? General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Your Birthday. Entertainment
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage