Assalamu alaekum.
Malam dan Allah wace sura ce ta tattare duka abinda Alqur’ani ya kunsa,sune hukunce hukunce,tarihi da km tauhidi,malam sunan surar nk so
Surah al baqarah. Bisalam
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment