Salam NB barka dayau dan allah inaneman shawara ga mutanen gidanann inada wata girlfriend kumah munason junanmu sosai amma batada aiki sea tambayata kuddi, kumah idan tatanbayeni inabada but kumah yanxu jiya tatutomin message wea tanaso tasaya waya sabuwa wea dan allah idan inada kuddi nabata sea tacika dawanda agareta seatasaya. Dan allah abani shawara ?
ai duk macce da take sonka tsakanin ta da allah ko kabata kudi bazata karbwaba but ta tambayeka da kanta
Hakan yayi bawan Allah...ihsani daadi garai kuma yana kara dankon kauna
Idan kayi niyya zaka bata dan Allah please go ahead.. Annabi ma bai son mai rowa
Allah ya kara budi
Ita kuma ta sani yawan bani bani yana janyo raini
hmm, ki dai gaya Mai gaskiya, wannan kawai kudin shi take so, I don't think she loves him.
lalle, bari idan ta gama cinye maka kudi lokacin zaka gane halin mata, dama zata nuna ma soyayya don ka ji dadi ka dinga bata kudin.
Kina nufin normal ne abin?
Bai kamata mace Mai mutunchi Tana tambayan namiji kudi ba, gaskiya in most cases Mata masu yawan rokon kudi ba son namiji sukeyi ba, kawai dai dey kip u 4 their needs.
Hannan kinsa yanxu duniya duk tazama na yan karya idan baka da kudi ba kuwa bane zata kulaka sai mai kwaunarka dan allah.
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment