i need advice, my ex came back and i wan show her shege.
Anonymous Oct 5, 01:12 PM

i need advice, my ex came back and i wan show her shege. 0

assalamualaikum kuyi hakuri da abunda nakeson nafada duk da sunada zafi sosai Amma abunda yarinyar tayimun yasa nakeson na rama. wallahi nasota sosai nawuce tsamani sabida lokacin da muka fara soyayya cikin satin nace mata inason turo magabata Dan ba da wasa Nazo ba. Amma yarinyar tayita juya ni har abokaina dariya suketi mun har tazo ta yarje cewa ni inturo mukayi magana da magabatana cewa zasu je tabani ranar zuwa yarinyar kawai tazo ta canzamun nayi kokarin insan meke faruwa Amma tanunamun cewa Bata Sona. wallahi nashiga damuwa nayi ciwo sosai sabida son da nakemata. Amma na hakura har na healing. yanzu duk samarinta sun yaudareta sai tadawo wai in tura gidansu๐Ÿ˜‚ nikuma nace toh Amma so nake natura wasu mutane Wanda ba danginaba nabasu kudi suje......daga baya kawai sai inkai mata invitation card Dina na aure. sabida itama kasheni tasoyi domin lokacin na tsani mata ma kwatakwata. so I need advice.
post

Replies

(25)
Anonymous #3 Oct 5, 03:23 PM
plz don't do dat
reply 0
Anonymous #1 Oct 5, 03:27 PM
Forgiveness is a sin Ai kawai bachin ka tura iyayen karyan nan angama komai kacewa iyayenta zaka chanza musu roof na gida sai an gama barewa lokaci zaka Bata invitation kace mata Kuma ka fasa gyara roof din gidansu Amma fa hakuri zaifi
reply 0
Anonymous Oct 5, 03:38 PM

๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚ she dey disturb me with calls now because I said am coming this week. wallahi yarinyarnan tasa Babu Wanda ke daukar magana serious even my uncle's are mad at me bcoz of this girl
reply 2
Anonymous #4 Oct 5, 04:29 PM
You should tell her you are not interested than to hurt back. If you do that, that means you are the same as her.
reply 0
AnDex_Blaq Oct 5, 05:39 PM
I would advise you not to do such, just let her know you have ended everything and wouldnโ€™t want anything with her, move on and live your life peacefully, Itโ€™s painful what you passed throughout, but show compassion and leave her with her guilt, for it is enough lessons for her.
reply 0
Al-ameen Abdullah Oct 5, 09:03 PM
kawai kayi hakuri ka rabu da ita saboda alhakinka ma Allah ya rama maka ta dandana irin kunar sa kaji amma in kace zaka dauki mataki nadaban Kuma bakasan ta yadda Allah zai mata sakayya b
reply 0
Anonymous #5 Oct 5, 09:25 PM
take your revenge bro I really support you for that
reply 0
Anonymous #6 Oct 5, 11:18 PM
bro abeg ka yafe mata,Ka gayamata kawai baka sonta. ba abin da ke bata wa mata rai kaman wanda suke so yace baya son su.They feel humiliated
reply 0
Umar Pharouq Oct 6, 01:07 AM
Ya za'ai daga haduwa da mace a cikin sati 1 kachal har a fara maganar turawa gidansu? Haba, dan uwa, ai kaima kayi gaggawa...Don't rush.. Me ka sani gameda ita a cikin sati 1? Wane bincike kayi akanta da kuma ahalinta acikin sati 1? Ai tun farko kayi gaggauwa
reply 0
Anonymous #2 Oct 6, 07:58 PM

Hakane you are ryt ...Mu daidiata kawai sede taga iv mu๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚
reply 0
Anonymous Oct 6, 08:04 PM

Ina kan baka na sabida yar kusun uwa tasaka uncle Dina zagina yakeyi
reply 0
Anonymous #2 Oct 6, 09:12 PM

Well let's tie the knot kawai base ka turaa mata iv bah kawai sede tagani a story
reply 0
Anonymous #7 Oct 9, 12:55 PM
abi komai asannu Kuma akara hakuri da rayuwa๐Ÿ˜židan mukayi hakuri komai zaiwuce fah๐Ÿ˜“
reply 0
Maryam Alkali Oct 10, 09:10 AM
just forgive her ...and tell her you can't be with her anymore
reply 0
Anonymous Oct 10, 09:46 AM
Anonymous #2 Oct 12, 08:26 PM

Kano
reply 0
Anonymous #2 Oct 12, 08:26 PM

Shine mgn ae kawai sede taji mu a gari
reply 0
Anonymous Oct 12, 08:46 PM

aiit we can get to know each other
reply 0
Anonymous #2 Oct 12, 08:56 PM

Well how
reply 0
Anonymous Oct 12, 08:58 PM

drop your line
reply 0
Anonymous Oct 12, 09:20 PM
Deleted

you can delete
reply 0

Related Posts


Trending

friendship Relationship
Are you ready!!! General
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
Dear girls, Relationship
Bare Ta Auri Dan Fulani General
What is your opinion on Jigida? General
Ya yanayin Sanyi a wajen ku at this time? General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Why do men do this dan Allah? General
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Your Birthday. Entertainment
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage