Salam alaikum. I'm so glad to talk to you about this right now Allah. please I would like to know if you had an idea or why do I always feel so scary and worry if I see any ladies with (HENNA any type?). Since I was kid I don't like it, I thought is a matter of childhood💔 but no that dis like of Henna follow me to my Adulthood now I'm -28- The evil side of my dis like on Henna, if woman that has it on hands cook I don't eat, if she call me I won't come, I don't attend weddings💔💔 their was this time I'm coming back into the country at Ethiopia airport a woman was try to give me her babygirl to help her hold so she can arrange due to her babygirl has Henna I swear I didn't carry the baby, I moved no time. So sad💔 since I started working in Japan port authority here in Japan my mom want me to get married but she don't know what I'm afraid of. I've never seen in northern part of Nigeria we're a woman will get married and she is not going to do HENNA❤️ never. Is a promise Alfarman Annabi S.AW🤲 any lady I'm going to married to and she sacrifice HENNA even on wedding day she didn't do it, Allah Kareem Automatic Inshallah the following week of the marriage Saudi Arabia if her passport is ready. And she has direct ticket to control me Inshallah🤲. Maximum respect to All men's that follows woman with HENNA or not✊. Thank you for your time.
rabudasu akwai fa, ce mata ga wani mai chronic Kansan da iKon Allah. alfarman annabi da Al Qurani, wai ace Ina da mata zamuyi tafiya kwai in gan tada shi, inna lillahi, in anyi duniya don manzon Allah. tafiyan da bazamuyi da ita ba kinne. she will regret.
yanzu haka da niki maki magana wlh wani dadi niki ji kamar dukk duniya zasu daina yinsa wlh. harga randa zan koma in hadu da Allah bani san sa Koda mama tayi Inshallah bazan zo wajan ta ba.
wayyyo
magana sa haka yaki kam, mutun sai Allah. but wai ace mace bata henna wlh zanyi mata komai in har Ina da, friend Ina zata zama sosai wlh.
Allah na tuba inda za a duba ni yanzu nasan my own ya shiga chronic wlh. mutun biyar blood Ina sukayi aure I refuse to go don bansan ingan sa. bana zuwa sallah gida don bansan gani. ko waje na fitha in naga mace Mai shi abun ciwo yaki min inga mace wanda nasani tayi henna wlh. Amin ya Allah. Allah ya amsa prayers inki Amin amin
kin gani ko wlh nawa last ne. ko gida sallah bana zuwa don ban San shi bare in ganshi wlh.
Dear brother kayi ta addua kawai Allah ya baka ta gari buh abin naka ba sauqi fah 😿
I also hate henna wallahi and Amma girl infact those who use to say basu iya zama hannun su ko fingern su babu lalle na bani mamki wlh i already believe i have beautiful hands and fingers everyone compliments them Alhamdulillah Mashaa Allah!
so why must i apply henna then? I think there is no need
solution shine ba ka nemo wata Nurse ka aura tundama su bbu henna a profession dinsu
hmmm nidae naye shiru 😔
Toh kawai in ka samu wacca kke so kagaya mata baka so sai bazatama yi kuma ba
kowa da nashi masalan 😔 ne rabon da nayi henna ai nakai almost 5 yrs ma
Dan Allah Nurse basu henna? hana su ake?
Normal normal bai kamata sunayi ba amman taurin kai irinnamu mata ke sa suna yi
Wannan ticket to control you yana lasting kuwa…? kodai akwai expiry date.
Shaa koda expiry date yana expire tana lalle😂😂😂
Inshallah sis as you said jazaakallah khair 🌹, but wlh abun bai zuwa min da sauki kansa. and I'm very happy I talk about it today sai naji wani sauki wlh
Wai taurin kai 😹 daman a hana su din daman health ae ba ruwansu da wani gayu
haka like you said most of them in dai yar Nigeria ce suna yi faa. after all I graduated in microbiology,
kin taba haduwa da mai zuciya?? mutun Mai magana Daya, Koda mai zai faru kuwa??? waye daya Allah ko. sai anyi aki sani Yan amana. abunda bamuyi kar Allah yabamu iKon yinsa don son annabi da Al Qurani 🙏
Allahumma ameen
Toh Alhamdulillah insha Allah komi zai wuce
Well i hope you will find such a lady that will do that🙂 Ksn mu abnda baa so shi muke indai maganar gsky ne😂.
Ameen
Ameen😂.Mata iyayen mu😭😂
Kash k tona mana asiri😭😂😂💔
I love henna ooo
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment