Jun 10, 01:16 AM

I am having irregular m**ses

Dan Allah period dinake bani matsala nayi kwana daya se ya dauke ne wanka ne sallah the next yakara dawowa After bankara ganiba seakace na dakata tukunna seyakai kaman 3days nidai inata kokwanto dan inaso nayi wanka kuma zuwan dayake badayawa yake zuwa ba yaza'ayi narama sallolina koko duksallan dazanyi ne tahadawa har na rakanye do min dena wasiwasi

Replies

(6)
Jun 10, 06:00 AM
ya sallam ko Kinje asibiti cewa xasuyi kinada. infection yana saka haka , kiyi trying kidinka shan habbatussauda da xuma idan kindafa nd then kitambayi malama mace .
Jun 10, 08:08 AM
ki kama hanya ki tafi asibiti kiga gynecologist yafi miki alheri
Jun 10, 09:02 AM
Comment has been deleted
ba dole dakai take ba ai if u have nothing to say about it others might havešŸ˜ her question is not about the period tana tambaye akan zata rama sallolin da ba tayi ba ko aa? taya za ta rama su?
Jun 10, 07:23 PM
Baby girl Jun 10, 09:02 AM

ba dole dakai take ba ai if u have nothing to say about it others might havešŸ˜ her question is not about the period tana tambaye akan zata rama sallolin da ba tayi ba ko aa? taya za ta rama su?

1
Asslm mostly dear poster Infection ke janyo wa nima nayi fama da ahkan but after treating Infection Alhamdulilah yana zuwa min normal. kuma you should avoid taking peldin in kina sha kenan shima yana janya matsaloli ahka
Jun 11, 12:13 AM
I had those kind of problems for like 6 years. I was even checked in the hospital did teat and everything they told me every person is different. I had my period every 3 months . . .
Jun 11, 03:26 PM
normal period a addini zae kai kwana 15 ne idan kuma ya kai 15 bai tsaya ba sae a fara neman magani Alhakikanin gsky idan jini yazo maki(period) misali yayi kwana 3 ya dauke to zakiyi wanka kiyi sallah ne idan ya sake dawowa sai ki tsayar da salla idan ya dauke sai kiyi wanka kiyi ci gaba da salla amma zaki rika kidaya days en da yayi yana zuwa idan suka kai 15 days to shikenan daga nan yafita a matsayin jinin haila ya koma jinin isti’azah Allah shine masani
×