Jul 27, 11:53 AM

lecturer din mu at ABU, Zaria wants to date me

to keep it short, yace he is interested and wants to date me kuma wai he's serious idan na gama ze aure to let me know how serious he is. he has a wife and kids already ni kuma bana san irin mazan nan yanzu dai nace mai zanyi tunani akai i don't like him at all i could have rejected immediately but kada yazo ya bani wahala a course din. i want to take this time to come up with a solution. please i will appreciate any suggestion

Replies

(6)
Jul 27, 04:00 PM
Ask him to go and see your parent to seek for permission na Fara tsayawa zance dake. Daga nan ne u will knw if he is serious or nt.
Jul 27, 04:30 PM
Hameed Jul 27, 04:00 PM

Ask him to go and see your parent to seek for permission na Fara tsayawa zance dake. Daga nan ne u will knw if he is serious or nt.

2
she is not interested in him so maganar iyaye be taso ba, course ne dai na semester daya ko i think she should just agree amma kada ta nuna she is very serious in the relationship so that after the course and she has passed se ta rabu da shi
Jul 27, 06:39 PM
Phartymerh Jul 27, 04:30 PM
she is not interested in him so maganar iyaye be taso ba, course ne dai na semester daya ko i think she should just agree amma kada ta nuna she is very serious in the relationship so that after the co[...] she is not interested in him so maganar iyaye be taso ba, course ne dai na semester daya ko i think she should just agree amma kada ta nuna she is very serious in the relationship so that after the course and she has passed se ta rabu da shi
0
Issue na lectures ba dagaske ne ba, dey jst wanna use & dump. Inta mishi haka zai gudu bazai je wurin parents din ba. Kuma akwai pocibility ya kyale ta. But innatayi accepting haka kawai zaiyi ta damanding kuma ba ta isa ta rejecting ko ignoring ba.
Jul 27, 07:28 PM
Hameed Jul 27, 06:39 PM
Issue na lectures ba dagaske ne ba, dey jst wanna use & dump. Inta mishi haka zai gudu bazai je wurin parents din ba. Kuma akwai pocibility ya kyale ta. But innatayi accepting haka kawai zaiyi ta dama[...] Issue na lectures ba dagaske ne ba, dey jst wanna use & dump. Inta mishi haka zai gudu bazai je wurin parents din ba. Kuma akwai pocibility ya kyale ta. But innatayi accepting haka kawai zaiyi ta damanding kuma ba ta isa ta rejecting ko ignoring ba.
1
you have made some sense
Jul 28, 11:42 PM
Allah sarki All those iya abubakar people Ko 🤔
Aug 1, 03:30 PM
Allah sarki, things happen this way ai, I think she should give him a chance, who knows maybe he's the one for her, dear poster I think you should give him a chance, he should meet ur parents, talk things through,,, and pray insha Allah everything will be fine,,,,
×