May 28, 07:43 AM

I am too slim, how do I gain weight?

AsSalami alaikum. Don Allah ku bani shawara yanda zanyi na danyi kiba. Walh rama ta tayi yawa kuma inacin abinci yanda ya kamata. Rannan naje asibiti amma likitan se tace min wai rashin kiba ta ba rashin lafiya bane gara na hakura nafi kyau haka, ko kuma in lalle inason nai kiba wai nayi doubling abincin da nake ci. Instead of her to tell me how to cure my fast metabolism. Ni kuma inacin abinci yanda ya kamata a tinanina. Don Allah me idea ya tamakan. Walh a makaranta in nayi kunzugu har kunya nake ji. Kowa ya fito fes amma ni dole na cire saboda kar amin dariya😆

Replies

(19)
May 28, 07:51 AM
kirinka cime cime da peace of mind kawai
May 28, 08:27 AM
We are on the same table wlh kawaii ki hakura komai da lokaci sa Idan Allah yayi zakiyi Kiba zakiyi Just be patient
May 28, 09:47 AM
asslm it depends on your metabolism… don’t go n eat anyhow because that could lead to heart complications… a nutritionist should be a better position to advise you after making some basic tests. Allah ya taimaka
May 28, 09:59 AM
Try doing some exercise for like a week while eating some protein and then stop. watch how you burst out. Repeat, in sha Allah you'll gain some kgs.
May 28, 10:07 AM
wlh nima haka nake , ina jin ma kin fini qiba🥺
May 28, 10:37 AM
Salam sister ki duba hadin sabaya powder. It works amman saida consistency gaskiya. Shi gyara jiki yake kiba me kyau. Take it 3 times a day after each meal or you could take it 2 times morning and evening please ki dinga sha one cup
May 28, 02:25 PM
Us, the chubby ones munaso muzama slima Nd slim ones sunaso suyi kiba
May 28, 11:32 PM
Anonymous #1 May 28, 02:25 PM

Us, the chubby ones munaso muzama slima Nd slim ones sunaso suyi kiba

0
Aikam bahh me I want to be slim but normal slim
May 29, 01:44 AM
Anonymous #5 May 28, 10:37 AM
Salam sister ki duba hadin sabaya powder. It works amman saida consistency gaskiya. Shi gyara jiki yake kiba me kyau. Take it 3 times a day after each meal or you could take it 2 times morning and eve[...] Salam sister ki duba hadin sabaya powder. It works amman saida consistency gaskiya. Shi gyara jiki yake kiba me kyau. Take it 3 times a day after each meal or you could take it 2 times morning and evening please ki dinga sha one cup
0
Ya akeyi?
May 29, 03:12 AM
Idan kinason kiyi kiba ko rama, is similar process. Akwai abunda ake kira calories surplus (to gain weight) and calories deficit (to loose weight) In your case, kinason kiba... 1) Ki dinga cin abinci kala kala (kamar fruits, protein, grains) kamar every 4 hours (ba sai Kinci da yawa ba) 2) Wannan idan kinaso kiban taje inda kikeso, ma'ana karkiyi tumbi, to ki dinga yin exercise kar sau 2 ko 3 a sati. 3) Idan zaki iya, ki samu abu nikakke kamar SABAYA kina sha 4) Kici abu mara nauyi kafun ki kwanta, kamar kaza, yogurt, madara, wake. Note: Good food options are: chicken, fish, beans, beef, yogurt, milk, eggs, rice, nuts, potatoes, bread, fruits, da sauransu
May 29, 08:02 PM
Anonymous #6 May 28, 11:32 PM

Aikam bahh me I want to be slim but normal slim

0
I want to be slim but i don't want to lose my body shape gaskiya i'm not that chubby but inason Zama kaman pencil yadda bazanyi wa baby nauyin dauka bah😂😂😂
May 29, 10:39 PM
Anonymous #1 May 29, 08:02 PM

I want to be slim but i don't want to lose my body shape gaskiya i'm not that chubby but inason Zama kaman pencil yadda bazanyi wa baby nauyin dauka bah😂😂😂

1
kou Nima haka, I just want to reduce a little bit of body fat and I would be okay, I want to feel comfortable in my own body instead of too fat or too slim
May 30, 05:58 PM
Anonymous #7 May 29, 01:44 AM

Ya akeyi?

0
7 ingredients ne. Alkama,gero,waken suya,gyada,shinkafar tuwo,ridi,hulba seeds. Kwano daya each,the hulba seeds rabin kwano. Wash and dry them, gyada da ridi su soyawa zakiyi in a dry pan daban sai ki hada gabadaya ki kai nika a miki into a smooth powder ki dama shi kamar pap. You take it with lots of powdered milk and sugar as your desired taste.Za kiyi mamaki yadda zaki koma skin zaiyi kyau jiki yayi kyau inshallah
May 31, 08:19 AM
Anonymous #5 May 30, 05:58 PM
7 ingredients ne. Alkama,gero,waken suya,gyada,shinkafar tuwo,ridi,hulba seeds. Kwano daya each,the hulba seeds rabin kwano. Wash and dry them, gyada da ridi su soyawa zakiyi in a dry pan daban sai k[...] 7 ingredients ne. Alkama,gero,waken suya,gyada,shinkafar tuwo,ridi,hulba seeds. Kwano daya each,the hulba seeds rabin kwano. Wash and dry them, gyada da ridi su soyawa zakiyi in a dry pan daban sai ki hada gabadaya ki kai nika a miki into a smooth powder ki dama shi kamar pap. You take it with lots of powdered milk and sugar as your desired taste.Za kiyi mamaki yadda zaki koma skin zaiyi kyau jiki yayi kyau inshallah
0
Don Allh bani number dinki ta whatsapp muyi magana
May 31, 06:34 PM
Anonymous #7 May 31, 08:19 AM

Don Allh bani number dinki ta whatsapp muyi magana

0
But Admin has warned against sharing of contact in the platform saidai mai mail if shima it’s okay
Jun 1, 06:24 AM
Anonymous #5 May 31, 06:34 PM

But Admin has warned against sharing of contact in the platform saidai mai mail if shima it’s okay

0
Okay. Share the mail. thanks
Jun 1, 06:26 AM
Anonymous #5 May 31, 06:34 PM

But Admin has warned against sharing of contact in the platform saidai mai mail if shima it’s okay

0
Amma tinda ba issue ne na relationship ba, you can share the number se ki goge in na dauka. I think babu matsala
Jun 1, 06:51 PM
Comment has been deleted
Na gani. Thanks...
Jun 5, 01:42 PM
Da farko dai idan baki da aure kiyi aure. Ki rika cin naman kaza kowane rana, ki rage cin carbohydrate da yawa, ki rika yin barci rana na at least 2 hours, ko ina zaki tafi wani waje ki hau mota ko mashin. insha Allah Zaki ga canji.
×