Ina so inyi nose piercing but i'm afraid of yanda wasu mutane zasu kalle ni
Anonymous May 25, 01:02 AM

Ina so inyi nose piercing but i'm afraid of yanda wasu mutane zasu kalle ni 1

Dan Allah kujini nice nakesan nayi hujin hanci wallahi har ga Allah yana burgeni Amma kullum tunanina karnayi akama mun kallan yar'iska kowa ni Abu ko kuma aki Auren ka walh har ga Allah raina naso Amma yanxu duniyar namune kai zuciyanka daya Amma wani yana ma kallan bad intension especially garinmu na hausawa
post

Replies

(15)
Anon Lady May 25, 03:46 AM
sis ni Kam nake gani ba sai kinyi stressing din kan ki kinyi piercing ba.....Akwai nose ring da kawai sa shi zakiyi,any time you feel like removing it ki cire abun ki.
reply 1
Anonymous #3 May 25, 06:16 AM
as a common man in the north. wlh idan kikayi zaki birgeni but Koh Ina son aurenki my family will not allow me to marry you (wadda ta gagari iyayenta)... This is what will be happening to most of your suitors. so think well
reply 0
Anonymous #4 May 25, 06:50 AM
ah kiyi piercing abinki..what will be will be..dan dai gefe daya da zaki huda..kwalliya ce ai.just make sure you have the type of nose dake kyau da piercing dan ba kowa yakewa kyau ba..there are alot of ladies gasunan da yawa marasa tarbiyya kuma basuda hujin hanci..karki yarda a hanaki abinda ranki keso matukar be kauce wa addini ba..huda hanci ba haramun bane...kiyita adduar ki na samun miji nagari shine kawai..forget abt every other person kicigaba harkokin gabanki..WHAT WILL BE WILL BE!..mutane ba a iya musu
reply 2
Anonymous #1 May 25, 08:09 AM
I personally like nose piercing as a Man, and i don't believe it represents irresponsible ladies, but its true that some people think that way.
reply 4
S B SALISIYA May 25, 08:16 AM
shin ke kna gidan nan am ma baki DA tsayayye
reply 0
Anonymous #5 May 25, 08:53 AM
I personally think if you want to you should don't let what people think bother you as long as you know your intentions people will still talk regardless of you having a nose piercing or not
reply 1
MuhammadS May 25, 06:24 PM
you have a point gaskiya. but if you're having doubts, you could buy nose rings ai. no need to Pierce. personally, I think nose rings looks good on some ladies
reply 0
Anonymous #7 May 25, 09:03 PM
In ke matar aure ce ki tambayi shawarin mijin ki in kuma ke budurwa ce ki sani bulin hanci zai rage miki kasuwa because majority maza bamu son Shi.
reply 1
Anonymous #2 May 25, 09:29 PM
Tun ina yarinya nakeson abin Wallahi tun bani da wayo toh when i came to primary 4 naje nayi piercing nose ina unknowingly, wallah Dana dawo gda irin beatings da uncles ina sukayimin Allah kadai yasani kuma wallah I'm Kanuri a full one but they said idan nayi aure idan mijina na aura yanaso sai na saka...irin nose rings danake dashi a wardrobe ina Allah kadai yasani, i'm just obsessed with the thing sosai
reply 1
Al-ameen Abdullah May 25, 10:57 PM
haba sis duk abinda zai kawo miki zargi a rayuwarki kokuma kiyi kamanceceniya da mutanen banza yakamata ki gujeshi harda kanki kince zai iya baki matsala a rayuwarki domin duk lkcn da akace anki aurenki ana zarginki ina amfanin wannan tunda ba addini bane a shawarata ina ganin ki hakura zaifi
reply 1
Ummeetaa May 26, 05:49 PM
Its very okay and beautiful Have pierced mine in ramadhan and i so much love it๐Ÿ˜Š
reply 1
Usman Aleeyu May 27, 10:40 PM

I personally love nose piercings as a man and even if I have to beg my wife or pay for it I'll ask her to get nose piercing that's how much I love it
reply 1

Related Posts


Trending

Buhari retire Politics
Family palava General
Is it okay to send nudes to your boyfriend? Advice
Addiction problem Advice
I need an advice about our relationship with my cousin Relationship
Miji na baya saduwa da ni? should i do this? Marriage
unjust love Advice
Should i do it? she's tempting me Advice
Friend request Advice
What do ladies mean by "Financial stability" in men?? General
I need Advice Advice
i want to get married ???? Marriage
Looking for poetic lady Meetup
advice pls Relationship
a never ending love General
problem of age gap Advice