plsss mene ne matsalan auren namiji me mata
the person am dating now has a wife and 1kid
we met just recently
amma matsalan shine yaya ta bata son na auri me mata, tace na manta d maganar sa
i want to prove them wrong!
so dan Allah mene ne matsalan auren me mata?????
sister idan yayarki ba ita kadai bace a gidanta to tana yimaka Haka ne saboda tanada experience akan abun...if not Kuma tunda ta girmeki Kuma ta rigaki aure to tafiki sannin meye auren so kodai kibi shawararta ko Kuma kina iya ki gwada auren me matar kigani tunda komai na duniya dace ne idan Allah yasa Kika dace shikenan Alhmdullh
kinga sister bafa ita zata zauna miki dashi ba idan kina sonsa kawai ki fahimtar da ita
shin zaki tsaya 6ata lkcn sai Allah ya kawo saurayi wadanda yanzu samarin ba guarantee ne dasu b
yeah Ina son sa
amma nasan in nace sae shi zata iya cewa duk abinda ya faru ni na jawa kaina
yar uwa kicigaba da addua Amma so tari sisters dinan they really love us wlhi infact they want to see us doing better than them.. they are just like our mothers so indai kinga tana nuna bataso wlhi kibari saboda ita tanaciki and she knows how it looks like..Wanda ke bakisani ba..so just continue praying kawai
in sha Allah
hakane
nagode sosai
gaskia sister Nima zanbaki shawara karki aura Mai mats
nagode Sosai
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment