IN NEED OF AN ADVICE OR GUIDANCE
Anonymous Apr 11, 08:58 PM

IN NEED OF AN ADVICE OR GUIDANCE 0

Assalamualaikum hope kowa ya Sha ruwa lfy, Allah ya karbi ibadunmu Actually something has been bothering me lately because gaskiya a da I used to be a really religious person bawai irin can can ba, amma yanzu komai ya gagareni wlh, da Ina iya tashi sallar dare, azumin litinin da alhamis and I used to make alot of duas while praying and after but yanzu I don't know what has gotten into ko morning and evening Azkar din da nakeyi before yanzu bana iya yi, I have tried everything I could just to go back to being what I was or even more but to no avail, honestly speaking bana wani Abun da ya Saba wa addini, and Ina five daily prayers kuma akan lokaci kawai dai as a Muslim inason naga Ina other abubuwan da suka shafi ibada.and what bothers me the most shine I'm into a business da ke bukatan nayi ta addu a considering the kind of business da kuma irin environment din da nake which is actually a local environment with lots of insecurities so I don't know what to do cos my parents and relatives will always be kiyi ta addu a sosai sbd kina cikin hatsari sosai . so please I really need your advice or guidance on what I am supposed to do cos I really don't know what to do.
post

Replies

(6)
Anonymous #1 Apr 11, 09:08 PM
try as you can kiringa addu'a don shine maganin komai
reply 0
Alhaji Hamza Apr 11, 11:24 PM
Ni a shawarata ki koma ki duba a kowane yini da dare na rayuwarki me kikeyi, tun daga hira da sauran duk lamuran rayuwarki, abinda naji malamai suna fada shine: idan mutum yana wani aikin alkairi ko ibada, sai kuma abin ya fara raguwa ko aka daina, to Jan hankali me daga Allah madaukaki cewar akwai wani abu a kasa. Za ta iya yiwuwar ma yabonki ake saboda ibadar sai kiji dadin yabon, wannan ma yana janyo haka Kuma ya bata aiki, Allah Ya taimakemu
reply 2
Anonymous Apr 12, 06:45 AM
Ayeshatuo Apr 12, 12:39 PM
Sister kiyi surrounding kanki with people who you want to be like. Keep religious sisters as friends who are devotedly on the deen it helps da motivation doing things together a dinga bawa juna shawarwari yadda zakuyi growing better. And keep in mind you’re doing it while expecting reward from Allah. May Allah make it easy for you and restore your deep connection with him.
reply 0

Related Posts


Trending

Wane course ne idan mutum yayi ze samu aiki General
Buhari retire Politics
Family palava General
Is it okay to send nudes to your boyfriend? Advice
Addiction problem Advice
I need an advice about our relationship with my cousin Relationship
Miji na baya saduwa da ni? should i do this? Marriage
unjust love Advice
Should i do it? she's tempting me Advice
Warning to others! How porn destroyed my life Advice
What do ladies mean by "Financial stability" in men?? General
I need Advice Advice
Female best friend General
married men wahala Marriage
Seeking for friends General
advice pls Relationship