Dan Allah masana su kara mun haske
naga brown din ruwa almun jinin al'ada zai zo da naje tsarki sai naga jinin kadan da tsantsi. toh yanzu tunda nayi tsarki ban sake ganinshi ba. hasali ma koh danshin brown din babu. yanxu bansan matsayin azumina da sallah na ba.
As far as kin dai ganshi ko yaya ne .to azumi fah babu
eh da brown in kika Kagani kawai toh Akwai azumi kawai sarki zakiyi Kiyi sallah Amma Tunda Kinga jini toh gaskia Bbu azumi ba sallah Allah yasa mudace
brown din idan dark ne baki da azumi
yes koma yawance it comes before or after period
haka ne but wani zaki ganshi da yawa wani it's just little
wannan gasky kasan ne kuma tunda nayi tsarki basake zuwa ba
it's ok
it happens before or after period,indama yakusa zuwa ne Yana nuna miki alamar zuwa ne sai kishirya inkoma kingama period alamar yatafi ne
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment