Advice for relationship
Abbaah Jun 2, 09:13 PM

Advice for relationship 1

Assalamu Alaikum Malama Ya ibada an sha ruwa Lafiya, Dan Allah ayi hiding identity dina ina GF munyi mugun shakkuwa da ita jiya sai muka samu da sabani , har yau. Tayi blocking dina a WhatsApp, yanzu menene mafita kuma tana sona ina sonta kaman me, munyi alkawari da ita zamuyi aure insha'Allah, kuma tun da Rana nake kiranta bata dagawa wallahi Yanzu kuma na shiga damuwa ko Abincin shan ruwa ban iya naci ba fah???????
post

Replies

(4)
Ayesha audu Jun 2, 09:20 PM
Gaskiya ya danganta da abinda ya faru tsakanin Ku kila har yanzu bata huce bane i think ka dan bata time, or send her a text. if she truly loves you koda ka bata haushi na lokaci kadan ne zata dawo maka. kuma ze iya yuwa da gangan tayi haka dan taga reaction dinka, da ace zamu san sabanin da ya faru you'll get a clearer advice.
reply 6
Humayrer Jun 3, 04:05 AM

Zargi is a very big problem,its possible wanda kake zargin ta dashi ba kowa bane a wurinta,for now give her time,i know she must be very angry.ita da kanta in ta sakko zata kula ka,buh check on her from tym to tym,cos in ka share ta kuma it will look like baka damu ba. Allah ya daidata tsakanin ku
reply 5
Mr. Aulaz Jun 3, 12:47 PM

Zargi gaskiya be da dadi, idan baka tabbatar da abu ba wata sa'i gwara kayi shiru ka sa ido. yanzu dai ka bata lokaci ta sauko soboda taji haushi ne shiyasa ta ki kula ka. se kuyi magana shikin fahimta ka fada mata abinda ke ranka kuma dalilin da yasa kayi mata haka soboda soyayyar da kake mata ne shiyasa. you are jealous. Allah ya daidai ta ku,
reply 1

Related Posts


Trending

Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage
what i'm going through due to lack of any relationship Relationship
i am thinking of Suicide General
Relationship Marriage
i found out my fiance has another relationship just before marriage Relationship
marriage/relationship advice nake nima Relationship
Introduction Lifestyle
Why the whole attitude ladies and their wahala Relationship
From strangers to Friends! ever met someone from this App? General
ana samun matar talaka anan kuwa? Relationship
The fault in our stars Relationship
Night chatter General
Successful Match Relationship