WHY MOST LADIES HERE ARE LOOKING FOR TALL MEN
Anonymous Jan 9, 08:47 PM

WHY MOST LADIES HERE ARE LOOKING FOR TALL MEN 0

Good evening ladies in the house, why is that most of your profiles seeking for tall Men what is the secret about tall men πŸ˜…, you can a lady that not tall but like to marry a tall guy, I tot the tall ones will go for their types and the otherwise will go for the other way round πŸ˜…. Don't say am short woo. Just explanation please
post

Replies

(85)
Seeyermerh Jan 10, 07:36 AM
Seeyermerh Jan 10, 07:36 AM
Anonymous Jan 10, 08:16 AM
Anonymous Jan 10, 08:18 AM

Tab da na daina fita kowa πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚
reply 0
Anonymous Jan 10, 08:19 AM

Ke Zahrau kin dauka kowa gajere ne irinki πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚
reply 0
Zahrau haladu Jan 10, 08:38 AM

Kutttt😏 ae nasan idan ban fika ba to zamu zo daya😎
reply 0
Anonymous Jan 10, 08:46 AM

Kice kin tuba wolla na tsaya tsawo daya da mace kaman wani kwalban Maltina haba daiπŸ˜‚πŸ˜‚
reply 0
Zahrau haladu Jan 10, 09:01 AM

Kai malam sai anjima I don't have ur time🌚yau ka gayamun magana San ranka but bashi ka dauka sai na rama🀨 infact ma kasan kai dogo ne miye naka da yin post na gajeruuπŸ™„ daga yau bazan sake magana ba sai bayan sati biyuuuu🀐
reply 0
Seeyermerh Jan 10, 09:20 AM

hhhh Tom shknn tunda bk yarda b
reply 0
Anonymous Jan 10, 09:32 AM

Hahahhah daga fadan gaskiya, kuma nifa inayi wa gajeru kara ne sabida inaso musu abinda nake sowa kaina shine, kuma Zamu turo biko kowa πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚
reply 0
Anonymous Jan 10, 09:34 AM

To fada mana height dinki muji πŸ˜‚ daga nan sai muga idan akwai tsawon ba kwalbar Maltina bace πŸ˜‚
reply 0
Seeyermerh Jan 10, 09:54 AM

hhh 59 fah idan inah son riga mai jankasa 60 ka dauka wasa nk ma 😹
reply 0
Anonymous Jan 10, 10:10 AM

Kinga baki San tsayin Ki ba πŸ˜‚πŸ˜‚wannan fa tsawon riga ne kuma in inches shi kai da wuya fa baki saka su ba ai ko kin barwa @Zahrau ta kara πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚
reply 0
Saudat78 Jan 10, 10:21 AM
to me I want to marry a man who is taller than me, bcoz if he hugged me to feel my self lying well on his chest.
reply 0
Seeyermerh Jan 10, 10:36 AM

seriously inah d tsayi koh n bk kaje k duba a ig username na i think na fika tsayi 😹😹😹ka yi amfani da suna na na nan platform sai ka kara underscore
reply 0
Anonymous Jan 10, 11:04 AM

Nifa banason cika baki πŸ˜…πŸ˜…πŸ˜… kar naje naganki kaman batir fa kin ko san nasa Baffancy class rep yai miki Tara πŸ˜‚πŸ˜‚
reply 0
Seeyermerh Jan 10, 11:08 AM

hhhh ka tambayi baffancy ai shi yasan ni ba gorar bobo bace kai zk biya tarar dai 😹😹😹😹
reply 0
Anonymous Jan 10, 11:10 AM

Awwww πŸ₯° πŸ₯° kaji sarauniyar soyayya, amma ita @seeyermerh taki ta fada mana dalilin sai kuri take mana ita doguwa ce πŸ˜‚
reply 0
Seeyermerh Jan 10, 11:16 AM

hhh lalle kam sarauniya his queen πŸ‘Έ nifa ba Kure nk yi ba maybe ma fa kai dan gajere na dan Wlh da kai post dinnan n dauka hk kkπŸ˜ΉπŸ€”πŸ€¨πŸ˜œ
reply 0
Anonymous Jan 10, 11:33 AM

Nifa na duba IG ashe private account ne shiyasa ake cewa naje na duba πŸ˜…ansan bazan iya ganiba πŸ˜†
reply 0
Seeyermerh Jan 10, 11:46 AM

hhh no fa wlh n cire private din ka duba seeyermerh_ haka zk sa zk ga profile n d abaya zk ga Ni ba gajera bace koh a jira baffancy yazo y fada
reply 0
Seeyermerh Jan 10, 11:47 AM

hmmm koh kar Ma ka rantse anonymous koh tunda k boye suna🀣
reply 0
Anonymous Jan 10, 12:03 PM

Kefa seeyermerh Dogon hanci barikalllah ba shine tsawo ba πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚ Nikam dai naga Dogon hanci πŸ˜‚
reply 0
Seeyermerh Jan 10, 12:13 PM

laaaaaa aiko Ni ba hanci n ce ba tsayi kuma kg nafika n shiyasa ka dawo hanciπŸ€¨πŸ˜ΉπŸ™„
reply 0
Anonymous Jan 10, 12:54 PM

Lol na dai yadda zaki iya kafada ta kuma na yadda kinfi Zahrau tsayi πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚, kuma na cire Ki daga list din su @saudat78πŸ˜‚na yan gajeru. Clap for yourself
reply 1
Ize Jan 10, 01:21 PM

🌚. what did I do to you na πŸ˜†πŸ€£πŸ€£πŸ€£
reply 0
Anonymous Jan 10, 01:30 PM

You see am, na so short people dey respond πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚
reply 0
Ameeerah21 Jan 10, 01:48 PM
Sbd mata nah rena wanda baida tsawoπŸ™‚ d sauransuπŸ˜‚πŸ˜‚πŸ’”
reply 0

Related Posts


Trending

friendship Relationship
Are you ready!!! General
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
Dear girls, Relationship
SEARCHINGπŸ₯ΊπŸ₯Ί General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
What is your opinion on Jigida? General
Ya yanayin Sanyi a wajen ku at this time? General
Tambaya Entertainment
Why do men do this dan Allah? General
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage