Good evening ladies in the house, why is that most of your profiles seeking for tall Men what is the secret about tall men 😅, you can a lady that not tall but like to marry a tall guy, I tot the tall ones will go for their types and the otherwise will go for the other way round 😅. Don't say am short woo. Just explanation please
I think most of them they prefer tall men because some of them are short in other to balance the equation , Tall+ short will give you average
To munji naka bari muji nasu Malam Muhammad 😅😅😅
😹😹😹sorry oo da alama de poster short ne
to me de reason is uhmmm gajeren mutum yanaa da wahalan sha'ani.....
Tabbb astagafirullah wayaga gajere ya auri gajeriya su haifi yaya gajeruu 😹
Daman nasan haka Zarau zatace to wollah ni ba gajere bane dogo ne ni tsab 😂😂
Hahahahaha kaga ae na Saka ka fadi gaskiya Amma da ka barmu a duhu Muna tunanin to wanna ko gajere ne
Kuma kaga ita zahra Bata gani tayi shiruuu sai ta fada ko ba Dadi😹
Kin ganki 😂😂😂
I simply want a tall man bcs i want my husband to be taller than me
To mun fara Ji daga Hajia Salma, hope you are tall too 😅
Yes 🤣🤣🤣🤣🤣
Anya dai kowa, Tom Allah ya baki ko irin mai tsawon Baffancy ne 😂😂😂
Ohhh ni zaratou To Mi Kuma nayi ni da ba'a raba ni da laifi
hahaha
Idan @Baffancy ya shigo zaki San laifinki 😀
😹😹😹😹 to kafin ya shigo a cire mana wanan hide my ID din🌚 na ga ko waye da kyau 😁
Gulma 😂😂😂
Eh 😁 waiting
Ki tambayi @Rukayya Muhammad zata miki bayani 😂😂😂
Ahh garinku unguwan ku gidan ku daya da ita?
And Kuma why sai ita kai bakin ka da hanun ka suna ciwo ne?😹😹
hhh ai dogon namiji nada kwarjini fah gajere sai fadin rai irin mu ai gajere tsoron cewa zai yn son mu sbd doguwar mace duniya sorry poster kar gajere ne kai don’t worry zaka kara tsayi😹
kuma ai za a so koh a hoto ne aga mijin yafika tsayi but azo pre-wedding pictures mace tafi tsayi ai ba kanta kar na cika baki koh mijina zai kasance gajere allah ba Amin ba
😂😂😂 Du wannan bayanin za'a iya samu agunta 😂
Niwa wolla nasan nafiki tsayi don du mace da tayi tsawo na to kowa du unguwarsu sai nasan da ita
Bakisan an daina pre-wedding pictures ba yanxu
dear poster u are short!!! period!!!! 🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment