Jan 4, 08:07 AM

in need of advice pls help me to find away to solve it

pls I need your advice, akwai Wanda akeson hadan dashi a family namu nikuma yamin but mastalan shine kafin manya su shiga mgnn wata sistern mom Dina(Yar baffan mamana kenan) taxa gaya ta fadawa mahaifina karya da gsky, mahaifina kuma yakira Wanda xa'a hadumu auren yace Mai shi yar'sa karatu xatayi.To yanxin Ni bansan koya fasa ba kuma Ni inason sa gsky bansan yaxanyi tunda Daman manya ne xasu hadamu dagin mahaifiyata kenan and my mom tayi 4yrs da rasuwa da ita xata gyara komai Amma batanan yanxin.dangin mom Dina sunce saidai auren family xa'a min to nikuma a Wanda suka fada shiyamin dayan gsky bana sonsa Dan gsky Wanda nakeso yafi hnkl. Bansan dalilin ta nayin hakan ba,kaina ya kulle gsky

Replies

(2)
Jan 4, 08:21 AM
Tom gaskia ki gayawa dad bakin idan kikai aure zaki cigaba
Jan 4, 08:35 AM
Kije kiyi istihara. In sha Allah wanda kkeso shine
×