A ra'ayin ki/ka a soke lefe ko a'a. Ni nawa ra'ayin yafi ga a soke kawai.
Kasan sweety ce๐
kawai a daura aure ta dawo dakin ka da kwana kan wannan gajiyayyar mattress din
Gaskiya ina chikin masu goyon baya Namiji ya gyara gidan shi,gidan macce su mata kayan sawa,idan miji yana da zarafi ya mata lefe ya ajiye mata gidanta haka iyayen mata idan suna da zarafi su ce zasu saka ma yar su kayan gida wannan ya zamana abu ne na gatan che ko badangarchi ba wai sbd dole ba
Idan wannan tsarin ya yuyu za ku ga an samu sauki matsalolin da ake samu daga bangaren families har zuwa gidan auren ma bcoz wasu matsalolin su kan samo tushe daga wayan nan Al'adun
Ai hakkin ango ne ya suturta ku bayan an daura. so bayan an daura ba za'a barku ba kaya ba.
kuma a soke gara ba
Eh gaskiya harda gara
๐คฃ๐คฃ
ehmn
hhhh wacce din ๐น
eh ai mun sani but lefe m ai an rage mai ba sai y sha wahala b bayan aure๐น๐น
tabbas wnn zance hk yk ๐๐น
ke๐
hhhh rufamin asiri ni Khadijatu ๐น๐น๐น
injiwa indai an soke lefe da kayan daki zaa zauna
A soke kawai
Anya kuwa
kaji yar albarka
akwai al'adu dayawa da hausawa suka maidashi kaman addini, in har ma ba'ayi ma yarinya lefe ba sai ya zama abun gori, ba a tunanin don ya mata lefe doesn't mean cewa shine kwanciyan hankalin aure. haka zalika suma mazan akace an soke lefe su zasuyi kayan daki su kuma siyamata yan abun bukatun ta a gidan shi wlh sai sunfi sanin darajan mata, ko ance ya saketa in ya duba wahalan da yayi zai yi hakuri
aka soke ai sai in auri zarau haladu
Haka ne
Ina goyon baya
A soke lefe maza su yi kayan daki, after all its their house. And some use lefe as excuse not to clothe their wives after marriage. Wani har ta tsufa kayan da zai dinka mata zasu kirgu a yatsun hannu
No lefe no kayan daki equation balanced ๐๐๐
indai zan samu irin wanda nakeso toh koh lefe we re good to go
da munbi yadda Addini yakeso na tabbatar da wannan bai zama muhawara ba
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment