Unseriousness in some ladies
Anonymous Dec 26, 05:41 AM

Unseriousness in some ladies 0

please why would some ladies register and when you send request to them after accepting your request they no longer chat with u and be ghosting or feeling big to chat. Did u pay for subscription just to pay around? please ladies should pls sit up.
post

Replies

(49)
Anonymous #2 Dec 26, 07:41 AM
Poster me I'm serious o
reply 1
Khadija Abdullah Dec 26, 07:45 AM
am serious oooo
reply 2
Dr A A Dec 26, 08:10 AM
RUWA IDO MANA sheโ€™s always think cewa if she accept u wani zai zo wanda ya fika belive me some are like that walla๐ŸŒš
reply 1
Pharida Dec 26, 08:56 AM
same with the gentlemen
reply 1
Dr A A Dec 26, 09:11 AM

shine mana Amma idan akazo ana mgn sai kani wata tace she's beautiful, classy, she hv everything idan ta fito tana ganin ana kallonta amma me yasa maza basa iya yimata magana abun yana damunta duk da haka bata da saurayi wllh duk iskanci ne sister 1 you are feeling big gurl girman kai ya makiyawa 2 kinada wadata amma bakya sakin fuska ( ya xaai kullun kina shan toka kuma kiyi tinanin wani zai tareki yace yana sonki ahakan zakuyi soyayyar ba saki fuska ๐Ÿ˜) 3 kina tare diyan malan shehu ko wane lokaci a mota kina tsoron wani ya maki mgn ki karba mai suce kin kwabsa kin zuddawa kanki mutunci zaa rainaki suyita kara maki girman kai etc๐ŸŒš
reply 3
Ahjummaah Dec 26, 09:16 AM
wasu ruwan ido wasu kuma basu samu wanda yayi musu ba ne
reply 0
Zahrau haladu Dec 26, 09:47 AM
Haka de rayuwa take kai ma maybe da akwai wanda suka nuna intereste a kanka Amma kaki zama serious well kowa de ya kara hakuri komai zai zama de de insha Allah a cigaba da addu'a Mafi alkari Allah bai manta da kowa ba
reply 1
Bafferh Dec 26, 10:18 AM
Believe me majority of them girman kai ya masu yawa. I met a lady here, n we started getting along.. But na fahimci tanada girman kai with stupid feminist mentality... Kawai nace wannan ko munyi aure bara tamin biyayya ba.. Hakan na rabu da ita
reply 3
Dr A A Dec 26, 10:56 AM

๐ŸŒš๐ŸŒš
reply 0
Yazeed Dec 26, 11:02 AM
wlh na so them be akwai wace ita ta tambayeni phone number but naga it's Normal tunda wlh wulakanci baida dadi early morning takirani we chat for that day with out knowing much about each other wai nakira yarinya naga tana min rejecting call wlh wasu matan bazasu taba chanza waba sai Allah ya basu daidai su
reply 2
Pharida Dec 26, 11:07 AM

Gwanda da ki ka mishi sannu
reply 0
Zahrau haladu Dec 26, 11:24 AM

To sannu ma ya zama laifi๐Ÿค”
reply 0
Dr A A Dec 26, 12:06 PM

aa ba larfi bane zarau
reply 0
Banathy Dec 26, 12:34 PM
wasu yanayin aikinsu ne ke hanasu chat din. but why don't u ask for her number kawai
reply 0
Anonymous Dec 26, 12:38 PM

if u drop messages asking of contact she doesn't drop the contact. girman man kai ne kowai
reply 0
Saudat abbas Dec 26, 02:25 PM
kowah yanada halinshi dama ance wake daya shiyake bata duka so maybe tana jiran Wanda yafiki na fah ๐Ÿ˜Š irinsu Dan gun wane dinnan kagane ai
reply 0
Yazeed Dec 26, 04:52 PM

Eh hakane gaskiya but wlh mostly sunada abun yaushe
reply 0
Zuwaira Yusuf Dec 27, 06:48 AM
the same goes for the males and not the female's alone poster that I'm considering giving up already. I tried! am always the first person to start a chat and only for the reply to be a single line
reply 0
Anonymous #1 Dec 27, 08:34 AM

Allah mazan ma suna haka, rashin kirkin iya ganin idon Mutum sukeyi. There's this guy I met recently, shi kullum da anyi magana ai yana busy, ko waye baya busy oho ๐Ÿ˜• and he expect you to do the call, the message and everything. Abin haushin ma idan kuna chat kun fara magana jajely kawai kuma sai yaqi reply sai like 3days sai yazo da wani bakin shi a wajen wai "good morning" nabi morning din ๐Ÿ˜ Wallah Yanzu babu mai wahalar da rayuwata na dauka, I have many goals to achieve nima banda time. duk Wanda ya saka energy en shi nima na saka nawa, idan Mutum yayi biris nima a kwandon shara zan saka shi wllahi. Aure kam idan lokaci yayi ko a qarqashin qasa nake zai tadda ni cikin Rahamar Allah.
reply 1
Dr A A Dec 27, 08:54 AM

gsky ne muma maza daman muna da namu issues mafi aksari kuma yana faruwa ne idan mace ta kawo kanta maana tace tana son namiji ko kuma idan namijin yagn tafi sonshi tabbas ana samun haka walla
reply 0
Dr A A Dec 27, 04:54 PM

to idan kika bincika ya gan alaman kinfi sonshi kila
reply 0
Anonymous #1 Dec 27, 09:47 PM

Lallai kam be gani da kyau ba ๐Ÿ˜… Wanda ta nunawa namiji zata mutu akan shi tun a waje ai kam ta debo ruwan dafa kanta.
reply 0
Hardest guy ever Dec 28, 09:36 AM
Well, in respect of all you stated please have you ever spend 4 months talking ๐Ÿ‘„ to lady whom you love so much and whom you can't spend a second without thinking of her? and yet you never give up and at long run she accept. Bro practice patient first before you approach a lady.
reply 0
Nyla Aliyu Dec 28, 03:04 PM
He is here to complain but I can see some of my gender trying to say something different ๐Ÿ˜‚
reply 0

Related Posts


Trending

how i feel about women General
friendship Relationship
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
Dear girls, Relationship
SEARCHING๐Ÿฅบ๐Ÿฅบ General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
What is your opinion on Jigida? General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Why do men do this dan Allah? General
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Your Birthday. Entertainment
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage