Dec 26, 05:41 AM

Unseriousness in some ladies

please why would some ladies register and when you send request to them after accepting your request they no longer chat with u and be ghosting or feeling big to chat. Did u pay for subscription just to pay around? please ladies should pls sit up.

Replies

(49)
Dec 26, 07:41 AM
Poster me I'm serious o
Dec 26, 07:45 AM
am serious oooo
Dec 26, 08:10 AM
RUWA IDO MANA she’s always think cewa if she accept u wani zai zo wanda ya fika belive me some are like that walla🌚
Dec 26, 08:21 AM
Dr A A Dec 26, 08:10 AM

RUWA IDO MANA she’s always think cewa if she accept u wani zai zo wanda ya fika belive me some are like that walla🌚

1
u ar right 💯
Dec 26, 08:56 AM
same with the gentlemen
Dec 26, 08:59 AM
Dr A A Dec 26, 08:10 AM

RUWA IDO MANA she’s always think cewa if she accept u wani zai zo wanda ya fika belive me some are like that walla🌚

1
wollh maganarka Dutse Doc
Dec 26, 09:11 AM
Baffancy Dec 26, 08:59 AM

wollh maganarka Dutse Doc

1
shine mana Amma idan akazo ana mgn sai kani wata tace she's beautiful, classy, she hv everything idan ta fito tana ganin ana kallonta amma me yasa maza basa iya yimata magana abun yana damunta duk da haka bata da saurayi wllh duk iskanci ne sister 1 you are feeling big gurl girman kai ya makiyawa 2 kinada wadata amma bakya sakin fuska ( ya xaai kullun kina shan toka kuma kiyi tinanin wani zai tareki yace yana sonki ahakan zakuyi soyayyar ba saki fuska 😏) 3 kina tare diyan malan shehu ko wane lokaci a mota kina tsoron wani ya maki mgn ki karba mai suce kin kwabsa kin zuddawa kanki mutunci zaa rainaki suyita kara maki girman kai etc🌚
Dec 26, 09:16 AM
wasu ruwan ido wasu kuma basu samu wanda yayi musu ba ne
Dec 26, 09:43 AM
Dr A A Dec 26, 09:11 AM
shine mana Amma idan akazo ana mgn sai kani wata tace she's beautiful, classy, she hv everything idan ta fito tana ganin ana kallonta amma me yasa maza basa iya yimata magana abun yana damunta duk [...] shine mana Amma idan akazo ana mgn sai kani wata tace she's beautiful, classy, she hv everything idan ta fito tana ganin ana kallonta amma me yasa maza basa iya yimata magana abun yana damunta duk da haka bata da saurayi wllh duk iskanci ne sister 1 you are feeling big gurl girman kai ya makiyawa 2 kinada wadata amma bakya sakin fuska ( ya xaai kullun kina shan toka kuma kiyi tinanin wani zai tareki yace yana sonki ahakan zakuyi soyayyar ba saki fuska 😏) 3 kina tare diyan malan shehu ko wane lokaci a mota kina tsoron wani ya maki mgn ki karba mai suce kin kwabsa kin zuddawa kanki mutunci zaa rainaki suyita kara maki girman kai etc🌚
3
Sannu likita sannu da kokari
Dec 26, 09:47 AM
Haka de rayuwa take kai ma maybe da akwai wanda suka nuna intereste a kanka Amma kaki zama serious well kowa de ya kara hakuri komai zai zama de de insha Allah a cigaba da addu'a Mafi alkari Allah bai manta da kowa ba
Dec 26, 10:18 AM
Believe me majority of them girman kai ya masu yawa. I met a lady here, n we started getting along.. But na fahimci tanada girman kai with stupid feminist mentality... Kawai nace wannan ko munyi aure bara tamin biyayya ba.. Hakan na rabu da ita
Dec 26, 10:56 AM
Zahrau haladu Dec 26, 09:43 AM

Sannu likita sannu da kokari

1
🌚🌚
Dec 26, 11:02 AM
wlh na so them be akwai wace ita ta tambayeni phone number but naga it's Normal tunda wlh wulakanci baida dadi early morning takirani we chat for that day with out knowing much about each other wai nakira yarinya naga tana min rejecting call wlh wasu matan bazasu taba chanza waba sai Allah ya basu daidai su
Dec 26, 11:07 AM
Zahrau haladu Dec 26, 09:43 AM

Sannu likita sannu da kokari

1
Gwanda da ki ka mishi sannu
Dec 26, 11:24 AM
Dr A A Dec 26, 10:56 AM

🌚🌚

0
To sannu ma ya zama laifi🤔
Dec 26, 11:29 AM
Yazeed Dec 26, 11:02 AM
wlh na so them be akwai wace ita ta tambayeni phone number but naga it's Normal tunda wlh wulakanci baida dadi early morning takirani we chat for that day with out knowing much about each other wai na[...] wlh na so them be akwai wace ita ta tambayeni phone number but naga it's Normal tunda wlh wulakanci baida dadi early morning takirani we chat for that day with out knowing much about each other wai nakira yarinya naga tana min rejecting call wlh wasu matan bazasu taba chanza waba sai Allah ya basu daidai su
2
Dan Allah Kuna mana adalci mana akwai na Allah fa Baku hadu da su bane
Dec 26, 11:31 AM
Bafferh Dec 26, 10:18 AM
Believe me majority of them girman kai ya masu yawa. I met a lady here, n we started getting along.. But na fahimci tanada girman kai with stupid feminist mentality... Kawai nace wannan ko munyi aure [...] Believe me majority of them girman kai ya masu yawa. I met a lady here, n we started getting along.. But na fahimci tanada girman kai with stupid feminist mentality... Kawai nace wannan ko munyi aure bara tamin biyayya ba.. Hakan na rabu da ita
3
Allah ya kyauta Allah ya hada kowa da Dede shi
Dec 26, 12:06 PM
Zahrau haladu Dec 26, 11:24 AM

To sannu ma ya zama laifi🤔

0
aa ba larfi bane zarau
Dec 26, 12:34 PM
wasu yanayin aikinsu ne ke hanasu chat din. but why don't u ask for her number kawai
Dec 26, 12:38 PM
Banathy Dec 26, 12:34 PM

wasu yanayin aikinsu ne ke hanasu chat din. but why don't u ask for her number kawai

0
if u drop messages asking of contact she doesn't drop the contact. girman man kai ne kowai
Dec 26, 02:25 PM
kowah yanada halinshi dama ance wake daya shiyake bata duka so maybe tana jiran Wanda yafiki na fah 😊 irinsu Dan gun wane dinnan kagane ai
Dec 26, 04:52 PM
Zahrau haladu Dec 26, 11:29 AM

Dan Allah Kuna mana adalci mana akwai na Allah fa Baku hadu da su bane

0
Eh hakane gaskiya but wlh mostly sunada abun yaushe
Dec 27, 06:48 AM
the same goes for the males and not the female's alone poster that I'm considering giving up already. I tried! am always the first person to start a chat and only for the reply to be a single line
Dec 27, 08:34 AM
Dr A A Dec 26, 09:11 AM
shine mana Amma idan akazo ana mgn sai kani wata tace she's beautiful, classy, she hv everything idan ta fito tana ganin ana kallonta amma me yasa maza basa iya yimata magana abun yana damunta duk [...] shine mana Amma idan akazo ana mgn sai kani wata tace she's beautiful, classy, she hv everything idan ta fito tana ganin ana kallonta amma me yasa maza basa iya yimata magana abun yana damunta duk da haka bata da saurayi wllh duk iskanci ne sister 1 you are feeling big gurl girman kai ya makiyawa 2 kinada wadata amma bakya sakin fuska ( ya xaai kullun kina shan toka kuma kiyi tinanin wani zai tareki yace yana sonki ahakan zakuyi soyayyar ba saki fuska 😏) 3 kina tare diyan malan shehu ko wane lokaci a mota kina tsoron wani ya maki mgn ki karba mai suce kin kwabsa kin zuddawa kanki mutunci zaa rainaki suyita kara maki girman kai etc🌚
3
Allah mazan ma suna haka, rashin kirkin iya ganin idon Mutum sukeyi. There's this guy I met recently, shi kullum da anyi magana ai yana busy, ko waye baya busy oho 😕 and he expect you to do the call, the message and everything. Abin haushin ma idan kuna chat kun fara magana jajely kawai kuma sai yaqi reply sai like 3days sai yazo da wani bakin shi a wajen wai "good morning" nabi morning din 😐 Wallah Yanzu babu mai wahalar da rayuwata na dauka, I have many goals to achieve nima banda time. duk Wanda ya saka energy en shi nima na saka nawa, idan Mutum yayi biris nima a kwandon shara zan saka shi wllahi. Aure kam idan lokaci yayi ko a qarqashin qasa nake zai tadda ni cikin Rahamar Allah.
Dec 27, 08:54 AM
Anonymous #3 Dec 27, 08:34 AM
Allah mazan ma suna haka, rashin kirkin iya ganin idon Mutum sukeyi. There's this guy I met recently, shi kullum da anyi magana ai yana busy, ko waye baya busy oho 😕 and he expect you to do the cal[...] Allah mazan ma suna haka, rashin kirkin iya ganin idon Mutum sukeyi. There's this guy I met recently, shi kullum da anyi magana ai yana busy, ko waye baya busy oho 😕 and he expect you to do the call, the message and everything. Abin haushin ma idan kuna chat kun fara magana jajely kawai kuma sai yaqi reply sai like 3days sai yazo da wani bakin shi a wajen wai "good morning" nabi morning din 😐 Wallah Yanzu babu mai wahalar da rayuwata na dauka, I have many goals to achieve nima banda time. duk Wanda ya saka energy en shi nima na saka nawa, idan Mutum yayi biris nima a kwandon shara zan saka shi wllahi. Aure kam idan lokaci yayi ko a qarqashin qasa nake zai tadda ni cikin Rahamar Allah.
1
gsky ne muma maza daman muna da namu issues mafi aksari kuma yana faruwa ne idan mace ta kawo kanta maana tace tana son namiji ko kuma idan namijin yagn tafi sonshi tabbas ana samun haka walla
×