Wollahi mata ku kiyaye, Zuwa wurin mallamai, boka will not solve your problems.
Stop visiting them ,save your time, save your money, save your energy.
you keep committing sin for a men that won't value you.
Ask yourself why men don't visit mallamai to keep their wives to themselves or add another wife.
Allah wasu Abubuwa are meant to happen.
You can cant keep a man that doesn't want to be Kept.
READ THAT AGAIN !!
he definitely thought about how you'll feel and still went ahead anyways.
if he wants to Add another wife allow him, ki bar ma Allah komai, Pray towards its kawai. Ba yan da zakiyi, sai dai addua.
Assalamu alaikum🤝 finally the truth has been said🙌🏻
kaga maganar hankali wacce t fito daga bakin mace mai hankali kuma ba masu amfani da ita sai mace mai hankali.....
Jazakillah Allah yasa munji Kuma mu gyara Allah ya tsare mana imannum ya karemu daga aikata shirka Allah ya rabamu da Dana sani fidduniya Wal'akira Ameen 🤲
Msh Allah kinyi magana me maana sister Allahu ka hanamu ko da kwandala daya wadda zamu kaiwa malam duk wanda ta yarda Allah ne meyi ae ba ita babu hanyan wajan boka duk me abun boka kowa imani ya raunana ubangiji kasa mufi karfin xuciyoyin mu
Well said wlh Allah yasa agane
wlh hkn sis sai kiga mace tana girmama malami Kamar ubanta ta bi rules din malami taki bin na Allah wlh mata muji tsoran Allah😞 y mutum xeyi da kwanciyan kabari shikan shi bokan da kike Kira malan wlh mutuwa xeyi kuma dole gurin Wanda kuka saba nawa xaku koma toh mexa kuce mishi😟wlh baxeyimiki abunda Allah beyi miki kuma shi asiri nawani lkcn fah yar uwa yana karyewa shikenan angama Amma wlh mata basa ganewa😞Allah y Kara shiryamu da xuri'a baki daya
Ameen mai hankali @Saudat tauraruwa
tnx @baffancy⭐
Ina kika boye @Nameer
🤔
na miki magana baki bani amsa ba
Comment has been deleted
Ina jiranki
karshen ta saboda shi ma ki shiga wuta, shikuma yana can da matan hurul aini, ya na miki dariya 😊😊 seriously is not worth it, wise up.Allah ya sa mufi karfin zuciyarmu 🙏
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment