Dec 23, 09:26 PM

Men disgust me

I'm at the point where I'm just tired of men, relationship and marriage. Nasan ba laifi su bane, na me fuck up, lose guard har na sa kai na cikin depression. At this point I just want to be happy again, and I can only allow myself, the happiness I have been deprived, by myself. Kana tar3 da shi , loyal, and loving, ko baza ki bada 100% at least you're giving him 85% but he'll go elsewhere to look for 15% as if that's not enough ,he will happily cheat on you. And to justify his dirty habits, ai shi na miji neh. Esp married men, kuji Tsoran Allah. If you don't love your wife's, then think about your kids, and how you're about to break your home.

Replies

(11)
Dec 23, 09:34 PM
Fire ๐Ÿ”ฅ ๐Ÿ“› ๐Ÿ‘จโ€๐Ÿš’ on the mountain โ›ฐ๏ธ
Dec 23, 09:40 PM
Allah ya kyauta
Dec 23, 10:02 PM
Allah y Kara tsarewa
Dec 23, 10:31 PM
Allah ya kyauta
Dec 23, 10:48 PM
Hmmm! Kinga sabon Allah ? Shi yafi saurin halaka mutun. Komai kika gani ba daidai ba a rayuwa laifin kine. Allah Ya fiki sanin kanki. Kin san kanki sai ki koma ki gayawa kanki gaskiya. Allah baya zalunci.
Dec 23, 11:31 PM
hmmm allah ya keyuta
Dec 23, 11:51 PM
Dec 24, 09:08 AM
Hardest guy ever Dec 23, 09:34 PM

Fire ๐Ÿ”ฅ ๐Ÿ“› ๐Ÿ‘จโ€๐Ÿš’ on the mountain โ›ฐ๏ธ

1
run
Dec 24, 09:49 AM
Hardest guy ever Dec 23, 09:34 PM

Fire ๐Ÿ”ฅ ๐Ÿ“› ๐Ÿ‘จโ€๐Ÿš’ on the mountain โ›ฐ๏ธ

1
run run run
Dec 24, 11:09 AM
Anonymous #1 Dec 23, 10:48 PM
Hmmm! Kinga sabon Allah ? Shi yafi saurin halaka mutun. Komai kika gani ba daidai ba a rayuwa laifin kine. Allah Ya fiki sanin kanki. Kin san kanki sai ki koma ki gayawa kanki gaskiya. Allah baya zalu[...] Hmmm! Kinga sabon Allah ? Shi yafi saurin halaka mutun. Komai kika gani ba daidai ba a rayuwa laifin kine. Allah Ya fiki sanin kanki. Kin san kanki sai ki koma ki gayawa kanki gaskiya. Allah baya zalunci.
0
๐Ÿค”๐Ÿค”๐Ÿค”๐Ÿค”
Dec 24, 08:27 PM
haba arinka sausauta wa Maza mana we are not the same we have individual differences
×