I actually don't know my problem 😢 I have been in a relationships, but must of them left me without a reason and nikuma ban iya takurawa mutum in a relationship ba if you're not longer interested then you leave
bansaniba ko ban iya soyayyabane oho
but it paind me sometimes 😥😰😢
whoa!
nothing is the problem with you sai dai kuma if there is something we don't know.
ki cigaba da addua in na zama yazo zai zauna insha Allah
brother ko sister abinda nike so da Kai/ke ta yiwu kana/kina yin baya baya ne dasu ma'ana baki nuna musu cikakkiyar kulawa sbd akwai wadanda a relationship sai su dunga baya baya ba kira yanda ya kamata,ba sa jin halin da masoyinsu yake ciki ita kuma mace wasu samarin da bata sonsu sun fika nuna mata kulawa ahankali ahankali tun bata son su har ta fara sonsu,idan kuma macece bata nuna ta damu da saurayin ta wai ita jan aji yes akwai jan aji Amma wani abun Yana wuce misali toh shi saurayin nata zai ta ganin bata kula shi sosai ,tana baya baya dashi zai ga kaman ba sonshi take ba Koma anyi auren bazai sami cikakkiyar kulawa daga gareta ba,wani kuma relationship din rabuwar da kuke yawan yi ta yiwu ba matsala daga kowa kawai Alkhairi ne babu aciki tun da idan munyi addua fatan Alkhairi muke ma kanmu Allah kuma maji rokon bayinsa ne
I agree with you
I agree with you
Allah ya kawo nagari Amin ya allah
I think I share this particular experience with you that’s the same problem am facing and almost every day am been pestered to bring a suitor but to no avail non stays but with Allah and lack of discouragement from myself I always want to try again and again and again so with more resilience and prayers everything will fall into place insha Allah
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment