Feb 4, 07:14 PM

I belong to a Gang, we do bad things but i want to stop

ina neman shawarar ku yan uwa munada wani gang mu 5 duk macen da muka nema kowa a cikin mu sai yayi iskanci da ita ni yanxu inaso na rabu dasu domin gina sabuwar rayuwa saboda kullin muna wannan hotel din gobe muna can abin yayi yawa sosai matsalar shine sana'ar mu daya YouTube mukeyi 24/7 muna tare

Replies

(17)
Feb 4, 07:24 PM
Feb 4, 07:39 PM
Allah keson k shiyasa yake nuna maka gsky. Allah y shirya mu baki daya
Feb 4, 08:08 PM
To da farko dai ka godewa Allah cos Allah ya na son ka da rahmar sa and ina fata tuban da kayi tu bane na gaskiya Shawara na dai shine idan da hali ka canja sana'a koh kuma kanayi kai daya kohvka nemi wasu mutanen kanayi da su But su kam gaskiya ka rabu da ka dai na zuwa in da suke in da hali ma delete their contacts And sai ka dage da neman gafarar Allah inna Allah gafurur raheem Allah ya yafe mana baki daya Allah ya kara shiryar da mu Ameen
Feb 4, 08:45 PM
Alhamdulillah tunda u came to realise the truth b4 is to late, 1stly u can always start again by living the youtube stuff to get a better business doing am sure wit duaa Allah SWA will guide u tru, 2ndly kasoma jan jikin ka daka garesu....suma asannu ha hankali, .sai ka ganar dasu gaskiya.Allah ubangiji yasa mupi qarpin zuchiyan mu, Allah kuma ya shiryar damu shirin adini, plus do loads of istigfari may Allah ve mercy on us all
Feb 4, 10:38 PM
Allahu Akbar!!!walh duk sandan bawa yana sabon Allah kuma ya gane illarsa harya tuba to yanada kyakkyawar rabo.Allah yaqara shiryardamu Amin.my advice here shine kayi qoqarin jawo hankalinsu by showing them illar abun ta hanyar yimasu nasiha,inhar basu daukaba to karaba gari dasu dawuri kuma avoid the youtube stuff also inshort duk abun dazai hadaku kayi avoiding dinshi inhar bazasu tubaba.meet your mum intana raye tatayaka da addua sosai pls is very neccessary. dage da addua,istigifari, hailala,tsai da salla akan lokaci,nafilfili dakuma addua cikin sujada sosai.pour out your mind a sujud karoqi Allah.also da sadakA.Allah ya sa mudace
Feb 4, 11:46 PM
Rukaiya Muhammad Feb 4, 10:38 PM
Allahu Akbar!!!walh duk sandan bawa yana sabon Allah kuma ya gane illarsa harya tuba to yanada kyakkyawar rabo.Allah yaqara shiryardamu Amin.my advice here shine kayi qoqarin jawo hankalinsu by showi[...] Allahu Akbar!!!walh duk sandan bawa yana sabon Allah kuma ya gane illarsa harya tuba to yanada kyakkyawar rabo.Allah yaqara shiryardamu Amin.my advice here shine kayi qoqarin jawo hankalinsu by showing them illar abun ta hanyar yimasu nasiha,inhar basu daukaba to karaba gari dasu dawuri kuma avoid the youtube stuff also inshort duk abun dazai hadaku kayi avoiding dinshi inhar bazasu tubaba.meet your mum intana raye tatayaka da addua sosai pls is very neccessary. dage da addua,istigifari, hailala,tsai da salla akan lokaci,nafilfili dakuma addua cikin sujada sosai.pour out your mind a sujud karoqi Allah.also da sadakA.Allah ya sa mudace
2
insha Allah I will try nagode
Feb 4, 11:47 PM
Zahra Haladu Feb 4, 08:08 PM
To da farko dai ka godewa Allah cos Allah ya na son ka da rahmar sa and ina fata tuban da kayi tu bane na gaskiya Shawara na dai shine idan da hali ka canja sana'a koh kuma kanayi kai daya kohvka n[...] To da farko dai ka godewa Allah cos Allah ya na son ka da rahmar sa and ina fata tuban da kayi tu bane na gaskiya Shawara na dai shine idan da hali ka canja sana'a koh kuma kanayi kai daya kohvka nemi wasu mutanen kanayi da su But su kam gaskiya ka rabu da ka dai na zuwa in da suke in da hali ma delete their contacts And sai ka dage da neman gafarar Allah inna Allah gafurur raheem Allah ya yafe mana baki daya Allah ya kara shiryar da mu Ameen
1
nagode
Feb 4, 11:47 PM
Khadijah Saleh Imam Feb 4, 08:45 PM
Alhamdulillah tunda u came to realise the truth b4 is to late, 1stly u can always start again by living the youtube stuff to get a better business doing am sure wit duaa Allah SWA will guide u tru, 2n[...] Alhamdulillah tunda u came to realise the truth b4 is to late, 1stly u can always start again by living the youtube stuff to get a better business doing am sure wit duaa Allah SWA will guide u tru, 2ndly kasoma jan jikin ka daka garesu....suma asannu ha hankali, .sai ka ganar dasu gaskiya.Allah ubangiji yasa mupi qarpin zuchiyan mu, Allah kuma ya shiryar damu shirin adini, plus do loads of istigfari may Allah ve mercy on us all
2
Ameen ya Allah nagode
Feb 5, 05:26 AM
Allah ya yafe mana zunubban mu bakiya daya Allah ya ganar da sauran suma yabasu ikon shiriya 😊
Feb 5, 02:40 PM
Anonymous #1 Feb 4, 11:46 PM

insha Allah I will try nagode

0
Aa ba maganar I will try bane kawaiiiiii kayi that's part of the solution to ur problem wlh
Feb 5, 05:31 PM
Allah ya ʙara shiryamu, domin wani abun ba yawon mu bane. idan har kana son dainawa da gaske to fa sai ka daina zama cikinsu ka nisanta kanka da su hakan shi zai baka damar gyara kuskurenka.
Feb 6, 08:17 AM
Skipper Feb 5, 02:40 PM

Aa ba maganar I will try bane kawaiiiiii kayi that's part of the solution to ur problem wlh

1
gaskiya kafada qanina.determination is the best not trying to
Feb 7, 07:47 AM
Rukaiya Muhammad Feb 6, 08:17 AM

gaskiya kafada qanina.determination is the best not trying to

0
Wlh kuwa
Feb 7, 07:48 AM
Poster are u there???
Feb 7, 11:00 PM
Skipper Feb 7, 07:48 AM

Poster are u there???

1
yeah
Aug 8, 08:51 AM
The fact that you realize your wrong doing and want go change for is a blessing. You just need to reflect on yourself by knowing how to be the better version of yourself. Friend's influence plays a very strong a vital role in ones life, if you really wanna change you have to know the kind of friends you mingle with. you also have to work on your hobbies which you see as a solid work, i.e youtubing. Change the nature of how you make use of it in a better and positive way. Engage yourself in activities that will keep you busy and away from stuffs like that. Fast and pray over it.
Jan 17, 03:11 PM
how fa I won learn that youtub stuff
×