Trust issues with my BF, I need your advice please
Anonymous Dec 16, 04:33 PM

Trust issues with my BF, I need your advice please 0

I need your advise please i have boyfriend but yafiya fada ga rashin fahimta da zargi Abu kadan sai fada tun Ina shanyewa idan yanayi bana beye masa har na fara fadan abinda yake baya kyauta to cut the story dai inajin a haduwar mu 3yrs munyi fda yafi a irga gashe I'm a health worker kunsa yadda muamalar mu yake bazae yuyu ace duk Mata ne babu maza ba to KO waya ya kira yaji muryan wane yana magana yata masifa knn Shifa baya san harka DA maza bla bla bla ni kuma nagaji da halinsa damukayi fada be kira ne ba nima ban kuma kiranshi ba to ynx yana san dawowa ni kuma gaba daya ya fita a raina sbd a yadda ya nuna baxai iya hkr da yadda nake ba ga zargi shine abinda yafi damuna ma to ni abinda nake hanguwa tun ynx bama zaman lpy balle ace munyi aure dan Allah a ganin ku idan na aure shi zamu zauna lpy kuma wlh Ina yin daidai gwargwado dan ganin na kyautata alakata tsanina da mazan da muke aiki tare sbd ni muslmace naje islamiyya ko ince Ina kan zuwa ma nasan daidai nasan ba daidai b
post

Replies

(16)
Anonymous #1 Dec 16, 04:57 PM
matsalar mu daya sis..ninawa kulum idan yakira zaice ina chatting da samarina koh..sai Ince Mai a a..toh tamabayan yyi yawa ynx idan yatambayeni banakulasa saiyace wai banbashi amsa ba nace Mai ai nabashi kuma beyardaba..wlhi GA fishi..Abu kadan fushi ..gashi be iya lalaban maceba ..kulum nikeda laifi shibaya laifi...gashi wai ahaka yanason ya aureni nan da wata 3..hmm Allah yazaba mana alkhairi
reply 1
Yazeed Dec 16, 05:04 PM
this is the right time da yaka mata ki zauna da shi inhar ur still interested kusamu magana na fahimta dole inhar yanasu kudawa u ppl need to understand each other aure da zargi babar matsala ne
reply 1
Seeyermerh Dec 16, 05:56 PM
indai har yanzu kina sonsa to ki kara basa Chance sai kice gaskia ga abinda bakya so ya daina idan yana sonki zai daina
reply 1
Fauziya Dec 16, 06:56 PM
at least give him another chance but yhu guys need to set nd understand each other saboda aure da zargi gaskiya it won't work beside you will live forever together at least understand each other better
reply 1
Ahsam Dec 16, 07:13 PM
na taba dating someone like this, shi kuma duk minti biyar yake kira na, ba dama nayi magana da wani ko da family member na ne yai ta mun fada, am the kind of girl I don't like too much wahala, nobody advised me, I left him o and now Alhamdulillah I have gotten someone better
reply 1
Anonymous Dec 16, 08:02 PM

he will not change i swear i to told him ba saudaya ba ba biyu ba indai har yana san zaman mu yaye nisa sai mu gyara idan natashi gaya masa bana nunawa shidaya ne da lefi har ni nake hadawa amma ina farawa sai ya chanja managar wai ina nuna masa beasan abinda yakey b
reply 0
Anonymous Dec 16, 08:09 PM

ameen y Allah
reply 0
Anonymous #2 Dec 16, 08:21 PM

Tom kawae ki kyalesa sbd ba amfanin kula wanda baka so
reply 0
Nameen Dec 16, 09:32 PM
kwai ku rabu zaifi miki
reply 0
Nyla Aliyu Dec 17, 08:56 PM
Trust issue matsala ne kam, babba ma
reply 0

Related Posts


Trending

Wane course ne idan mutum yayi ze samu aiki General
Buhari retire Politics
Family palava General
how i feel about women General
Addiction problem Advice
I need an advice about our relationship with my cousin Relationship
Miji na baya saduwa da ni? should i do this? Marriage
unjust love Advice
Should i do it? she's tempting me Advice
Friend request Advice
Warning to others! How porn destroyed my life Advice
What do ladies mean by "Financial stability" in men?? General
I need Advice Advice
Looking for poetic lady Meetup
advice pls Relationship
a never ending love General
problem of age gap Advice