Dec 15, 03:24 PM

How can i go about it??

Na kasance Ina da samari amma wanda nafi so he's a graduate kuma har MSc yayi but he's jobless aiki shiru sauran kuma suna da rufin asiri suna min maganar aure na rasa ya zanyi shi wancan nake so but shi wannan dake sona yana da mata da yara 2 kuma tsakani da Allah yana sona please ya kuke ganin zanyi should I inform them cewar wanda ya shirya ya turo ayi magana saboda su kusan 5 ne 2 jobless ne

Replies

(7)
Dec 15, 03:51 PM
pray before any decisions dear, Allah ya zaba mana Mafi alkairi
Dec 15, 03:58 PM
Kiyi addu'a kiyi istikarah ki bar wa Allah zabi Allah ya miki zabi Mafi alkari Ameen
Dec 15, 04:09 PM
kifara istikarah first kafin ki yanke hukunci
Dec 15, 05:30 PM
kiyi istikhara
Dec 15, 08:59 PM
yay kike handling din su?ai sunyi yawa sai su sa miki headache.Sannu Allah yamana zabi mafi alkhairi
Dec 15, 09:49 PM
Biyar?! 🤐 Ai dole confuhin ya zo
Dec 17, 12:09 AM
do istikhara
×