Kuskuren da wasu iyaye keyi wa yaransu kuma a ganinsu gatane?
Khadijat haruna Apr 30, 10:08 PM

Kuskuren da wasu iyaye keyi wa yaransu kuma a ganinsu gatane? 2

Kk I hav dis frnd of mine dat a gidansu sai ana saura wata daya koh Sati uku bikinsu Suke fara shiga kitchen koyan girki, amma magana ta domin Allah cikin wata daya har ki iya kimanta abunda zaki zuba a cikin abinci?? Wallahi it's hardly possible, ko kaje gida ka tarar uwa na bakin murhu ya na kishingide a daki uwar tayi mata girki toh wallahi dis is not gata , kokuwa a cika gida da yan aiki wata har ta zama budurwa zatace miki wallahi I have never been to d kitchen to cook? hmm, ko kije tana Mama deluwa yar aikin mu ba batamin rai kaji iyayen na zagi ubanta wallahi ba gata bane, ko yaro yana nikam banjin zuwa islamiyah koh boko yau for no jst reason sai kaji uwar na kwanta kayi barcinka da mama??, gaskia all dis are so wrong sai yaro ya tashi ya zama wayward azo ana Dana sanin. Allah ya shirye mu baki daya ya bamu zuria nagari.
post

Replies

(2)
Deejangala May 1, 08:34 AM
Food is very important in a marriage, no matter how much a husband loves buying food there is this contentment he feels when his wife cooks, even if it is once in a while, you can also cook together so parents not teaching their kids how to cook or enrolling them in catering schools is very wrong no matter how rich you are.
reply 2
Samir Abbas May 1, 09:30 AM

We like that food gaskiya, so ladies please try and be good in the kitchen. Something as small as girki can create issues in marriage especially if husband is a typical Hausa man.
reply 0

Related Posts


Trending

A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Who else feels this way? General
RAMADAN KAREEM General
Why is my girlfriend different? Relationship
Saurayi na ke tambaya na kudi General
I'm distressed. Anyone to talk to? General
Little Advice Advice
i want to rant about my health Health
I wish to know about the reputation of sokoto guys General
Am I asking for too much? Relationship
I have been dreaming about my Ex Relationship
My boyfriend has not been talking to me since the last 10 days started Relationship
Little Advice Advice
part 6 : heart break Relationship
Eid Palava Relationship