Slm yan aji.......I don't know why but I found this funny.....my boyfriend ask me to called him yesterday so I called he didn't pick and I decide to drop 30misscall for him😂😂to yanzun yana fishi dani bayan shi yace na kira.....so yanzun in lallabashi in bashi hkr ko in kyale sa ya sauko da kanshi bcoz ni daga karshe haushi ya bani bcoz after all the miss call he decide not to call me back yazo online jiya sai jaraba yake min abun har ya bata min rai....yanzun what's your advice guys
Ku ba juna hakuri pls, so I can eat this midnight in peace.... waiiiyoooo Allah.
just calm down.
😂😂😂alamarin na masoya ne
Lols...
haba poster 30 miss calls e too much ai. make una just settle una sef kawai. All na 😍
Hehehehe this is me, wallahi sometimes idan iskanci na yatashi ina kiran babe dina 50 missed calls haka kawai, idan takira tana masifa na shanye mata chargi, wajan shirme na kuma zamu koma muna ma juna dariya, its actually Fun to me 😜😜😜
Haba nafeesa, to me its jst another way of catching cruz, shaa kowa da irin soyayyar sa, amma idan nine kam wani chapter kuma zamu bude na nishadi da soyayya ranar akan missed calls dinnan 😛
wannan sai ki😀
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment