i need some one to understand me
Anonymous Dec 4, 12:17 PM

i need some one to understand me 1

Assalamu Alaikum hope every one is doing good.. pls and pls i need some one to understand me, Kowa da kalar jarabawar da Allah yake masa ko? to ni injin tawa a bangaren so take๐Ÿฅบ ina da saurin son mutum musamman idan me kula ne like caring person i had my first love when i was 16-17 munyi soyayya dashi kaman ba gobe soyayya fa wadda ake kira soyayya wadda in bamuji muryan juna ba arana daya abun bazai misaltu ba and hes ready to settle at that time and you guys know that soyayyar gsky ai aure ba, to yamin maganar aure at that time gsky naji tsoro thinking that iyayena bazasu yimin Aure 16-17 ba haka kawai nake tunani karshe dai in takaita labarin ina son na karanci harkan lafiya and shi kuma baya so haka na hakura. in shot ya zo yai Auren sa badan baya sona ba sai dan yaga am not ready nai aure alokacin, nagama cuta da rashin lafiyar da zan bawanda yasani agdan mu๐Ÿฅบ na tausayawa kaina rabuwa da wanda kke so akwai tsananin ciwo bana wasa ba nayi yaki da abun nayi addua sallahn dare Allah ya yaye min sonshi amd Alhamdulillah ya yaye min. sai kuma me again bayan yan shekara daya hka da watanni na fada wata soyayyar amma me da saa na๐Ÿฅบ idan ma ya girmeni shekara daya ne yadda ake min komai agda haka ake masa tsakani da Allag A dangin mu bazaa taba yarda na Aure shi ba saboda am just 20 now ni macece lokacin da ya shirya aure kila ni kuma lokacin ya kuremin ba kuma lallai shi a gdan su ayadda ya aure ni ba i love him far beyound imagination and he loves me too saboda son da yake min wallahi har kamar tsoro tsoro na yake ji maman shi zata iya cewa yayi abu beyi ba amma ina fada kaman yankan wuka yayi soyayya fa muke ta bugawa a jarida...toh shima yanzu ya nutsu ya gane nima kuma nasani Amman tsoron rabuwa da juna muke nayi addua shine kadai abunda yake ceto na komeye Arayuwa no matter what bana gangancin nan na sake da addua da wasa da sallah, Allah ya fara yaye min sonshi Amman shi kuma fa๐Ÿฅบ????.and AGAIN kuma ni gsky ina tsoron fdawa wata soyayyar ina da saurin fadawa so kuma in inason mutum Allah ne shaida na da zuciya daya nake sonshi ni kawai shi nake so koda mutum zai tamin abu ina shanye wa wlh kamar mayya kamar mara zuciya hka nake Amma duk randa nai zuciya na bar shi ,barin da matacce ykewa duniya hka nake dan kar rubutun yai yawa buh i have alot to say dan Allah some one should help me dan Allah ni banida yawan kawaye.
post

Replies

(15)
Anonymous #1 Dec 4, 12:48 PM
Wanted to continue reading. Da kin ฦ™arasa rubutun ki. If I understand you well, both of you have realised that you may likely not end up together and have come to terms with it. Kawai dai kuna tsoron rabuwa da juna ne. Amma kuma da taimakon Allah kin samu son shi ya fara raguwa a zuciyar ki amma kuma you're concerned about him. Idan dai har haka ne toh shima ki bashi shawara ya yi abin da kika yi ko kike yi na ya dage da addu'ar Allah ya rage masa son ki a zuciyar sa, or even better Allah ya zaba muku abin da ya fi alheri. Kema ki taya shi. Sannan idan Allah ya sa kun rabu lafiya cikin mutunci sai ki yi kokari kiga kin ba kan ki da duk wani da ke so ya neme ki hakuri idan har kinga baki shirya ba ko kuma lokacin da zai so ku yi aure shima ba lallai ya zama cewa kin shirya ba. Tunda you're the type that when you fall in love you fall hard and you go all in. There's no point in getting your heart broken all the time either by you or someone else. You seem like a nice person with a big heart.
reply 1
Habeebty Dec 4, 12:52 PM
like you mentioned earlier kina adduaโ€™a, adduaan dai zaki cigaba dayi, Allah ubangiji ya kawo miki mafita na alkhairi
reply 1
Anonymous Dec 4, 01:05 PM

thank you soo much dear in sha Allah...i have alot to say buh hakan ma yayi nagode sosai thats the main problem dina daman tahnk you once again
reply 0
Anonymous #1 Dec 4, 01:15 PM

You're most welcome. No dey call me dear abeg I dey quick fall in love ๐Ÿ˜…๐Ÿ˜…
reply 0
Anonymous Dec 4, 01:21 PM
Anonymous #1 Dec 4, 01:27 PM

๐Ÿ˜…๐Ÿ˜… tuba nake. But on a serious note, I too easily fall for people
reply 1
Anonymous #2 Dec 4, 02:10 PM

Toh Koh dai har kun fada ne ๐Ÿ˜‚ coz you guys seems...๐Ÿ˜‰
reply 0
Anonymous Dec 4, 02:20 PM

seems what๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚? funny you! i don laugh tired wai ko har kun fada ne๐Ÿ˜…๐Ÿ˜‚
reply 1
Anonymous #2 Dec 4, 02:24 PM

Seems har kun hada kanku mana ๐Ÿ˜‚ toh Allah ya tabbatar da alkhairi, sai munzo cin rice ๐Ÿ˜… Don't mind me oo, just in the mood to joke.
reply 0
Darma Sadiq Dec 4, 03:55 PM
if I could say somethingโ€ฆ you are someone like me easily fall in loveโ€ฆ deeply, i have such experience like twice, to avoid any form of heart break, mental and physical healthโ€ฆ I decided to cut off all kind of love relationship and have a mind set that anytime i get into it again, am ready for marriage. And Alhamdulillah am okay that way. If u can try such i think its gonna work perfectly. Allah ya zaba mana mafi Alkhairi ๐Ÿ™๐Ÿป
reply 1
Anonymous #1 Dec 4, 07:05 PM

Kai oga/madam ai ba haka ake yi ba ๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚
reply 0
Marieyerhm Dec 6, 02:41 PM
ki ci gaba da addu'a ita ce mafita
reply 0

Related Posts


Trending

Are you ready!!! General
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
Dear girls, Relationship
SEARCHING๐Ÿฅบ๐Ÿฅบ General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
What is your opinion on Jigida? General
Ya yanayin Sanyi a wajen ku at this time? General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Your Birthday. Entertainment
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage