Anonymous
Nov 25, 08:52 AM
marriage and virgin issues.. very important
0
To begin with, I am a guy.. so I wonder why a lot of people talk about virgins a lot or say they only want virgins... and if she is not ballagaza ce ta zubar da kanta
let me crack it up
wai maza su kam ba su zama disvirgined ne.. ko dai su an yafe musu. so even if a guy is not a virgin... wato shi bai zubar da kanshi ba kenan..... guys go about sleeping with ladies and even getting some disvirgined... guys do it at their own will..... But wallahi most ladies were either forced or fell in the hands of wrong people who came for love....... women can do anything for love...... I have seen good hearted people that very wise educated , ga hankali ga addini..... but not a virgin..... does that makes her any less of good person...... Na San cewa mace Tana da daraja in ta Kai budurci gidan miji....... so hakan na nufin ba ta da daraja kenan idan ba ta Kai ba.......... mace ce kadai ake so ta zamo Mai daraja..... ai har da shi ma namijin ai...
what hurt me most ma...... ya gama cewa virgin zai aura.... bayan anyi auren shi kuma ya fara fita.. don shi na miji ne.....ko kuma bayan aure ya yi disvirgining in ki ya zo ya ce zai kara auren wata virgin din......
last last............. Wanda ya fi wani shine wanda ya fi tsoron Allah..... ba wai Wanda shi ne virgin ko ba virgin ba......
ladies got this post.......maza ku yi hakuri.... Amma gaskiya daya a fade ta