Shawara nake so a bani yadda zan dena son wani
Anonymous Nov 12, 09:40 PM

Shawara nake so a bani yadda zan dena son wani 2

akwai wannan guy din muna level one aka bani number shi nayi mishi mgn ya koya mi wani course toh tunda ga nan muka fara mutunci dashi sosai har soyayya ya shiga Allah yayi ni da saka abu a rai kuma ni dama lkcn ina cikin kadaici banida kowa sbd ban taba yin saurayi ba baa cewa ana sona toh sai yazo yace muyi break up amma in zama best friend dinshi na shiga damuwa lkcn amma daga baya sai na dena sbd kullum yana kirana muna gaysawa muna chat 24hours daga baya sai ya dena yayi min wulaknci sosai har yana cewa shi ai ko a baya bashi yyi dating dina ba nice nayi shi dama bai damu dani ba abubuwa dae ni kuma a lkcn banson na rasa shi nashiga damuwa har komai yazo ya wuce toh ynzu inason na dena damuwa dashi kusan shekara uku kenan ynzu muna level 3 wlh bana samun nutsuwa kullum sbd ko ganinshi nayi sai gaba yafadi gashi in ya ganni bnza yke min ko irin yace min sannu amma zaiwa kawata magana abun ya isheni na gaji na rasa yadda zanyi na tsani kaina sbd hakan har banson zuwa mknrta sbd banson ganinshi kullum cikin tunani nke wlh har zazzabi nayi gashi ina cikin kadaici banida wanda nke fadawa damuwata ko farin ciki na...abun yyi min yawa kuban shawara dan Allah
post

Replies

(39)
Anonymous #1 Nov 13, 12:23 PM
Hmm, Allah y rabamu sa son maso wani. Ashe bani kadai bace. I even feel guilty sometimes and be thinking maybe it's the people I rejected. Kuma bana yin wulakanci amma when I finally agreed to a man, he dumped me. I Don't even know why I like him sef. And I can't get it off my mind
reply 2
Ahmad Muhammad kamba Nov 13, 12:23 PM

hmmmm allah sarki, ammmma nikam bada wannan manufan Nike bah kinji, anyway nagode kinji. kuma mgnan abotan d nace zanyi d itah ae n janye zancen
reply 0
Anonymous #3 Nov 13, 12:29 PM

😌😌😌 Thnk you maganan qawancen ma na janyeta tuntuni
reply 1
Reerah Nov 13, 01:47 PM
hmmm
reply 0
Anonymous #1 Nov 17, 02:30 AM

May Allah give us what's best for us. Ameen
reply 1

Related Posts


Trending

friendship Relationship
Are you ready!!! General
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
Dear girls, Relationship
Bare Ta Auri Dan Fulani General
What is your opinion on Jigida? General
Ya yanayin Sanyi a wajen ku at this time? General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Your Birthday. Entertainment
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage