Asslm Dan Allah ina da damuwa,inada saurayi kuma aure na xeyi kullun mgnanshi asa rana amma kwata kwata bayason kirana a waya ko chatting dinma bayi muke ba sae muyi 2wks bamuji muryan juna ba.Abun daya sa abun ke damu na yanada budurwa wacce ya hadu da ita kafinni sae suka rabu shine ya hadu Dani bayan ya hadu Dani sun koma suna tare da ita, still muna tare dashi akaso asa mae Rana shida ex din tashi sae abu be yiwu ba amma kuma still suna tare,,,Dan Allah ku bani shawara na rabu dashine ko na tsaya? Wlh kullun hankalina baya kwantawa
Please ki rabu dashi not only for the fact that he doesn’t like communicating with you but also for the fact he has the audacity to get back with his ex while he is still dating you, that shows he doesn’t respect you even a bit. Please it going to be hard but you will thank me later. Allah ya baki wanda ya fishi so dubu
i agree with you
Respect means a lot in relationship, infact he doesn't love her from the start
So true he's not worthy of you.
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment