Aslm inuwana kutaimakamin wlh nafara masturbation d kallon porn tun Ina 13 years old yanzu inada shekaru 21 kuma wlh kullum cikin tuba naki
Yanzu abun yaragu amma dai nakasa bari yanzu sai in zanyi bacci kawai nakiyi kuma ina iya kwana 5-7 banyiba wani lokaci ma Ina iya 1 month banyiba
Yazanyi nadaina dan allah ataimakini dan allah
ISTIMNA'I (Masturbation)
A rubuta Ayatul Kursiyyu (9) a sha kullum, ayi for 11 days. Ko a sayi HALTIT (a islamic chemist) a dinga hayaki dashi in za a kwanta for 21days.
check previous post 29 days ago.
you will see a post if you are suffering from addiction. he posted his number too
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment