kutaimakamin da shawara yan uwa
Anonymous Mar 10, 01:37 PM

kutaimakamin da shawara yan uwa 0

Aslm Dan Allah yanuwana Ku taimakamin d shawara Nakasanci Ina fama d ciwon Damuwa d kunci haka kawai Ina fama d bakin ciki kuwace awa alokutana na rayuwa d rashin jin dadin kumai. Aduniya d tsoron shiga mutani d raina Kaina d ganin Kaina bakuwa ba Sanan kullum Ina gurin ma namutu Ina ganin kuwa yana gudanar rayuwarsa Cikin farinciki Amma ni banayi Narasa mafita akullum , Gaskiya yanzu shekaruna 20 kuma Ina karatu Jami'a dkyar maki krtn wlh ga tsoron shiga Cikin mutani Sanan alwai abubuwa d suka faru Dani arayuwa kamar masturbation duk dayaki nadainashi Amma sainayita tunanin miyasa hakan yafaru, Sanan agidanmu natasu cikin rayuwa ta kunci d tashin hankali ga rashin isasar lafiya. Kubani shawara Dan Allah alokacin Dana shiga Jami'a a 100 level nayitunani kawai zanfadi dkyar nafitu d 3.46 a 100 level yanzu Ina 200 level Amma wlh matsaloli sunyimun yawa kutaimakamin d shawara Dan Allah.thanks
post

Replies

(3)
Anonymous #1 Mar 10, 08:44 PM
poster May Allah make things easy for you. ki yawaita istighfar.. we are entering the blessed month of Ramadan, tell Allah your problems and he will set things right for you In Sha Allah
reply 0
Muhammad najib Mar 10, 08:48 PM
ki yawaita karatun alqurani da yawan istigifari . insha'Allah cikin kankani lokaci zakiga chanji
reply 0
Abubakar Usman Mar 11, 04:43 PM
your hausa is too advance for my understanding.. what ever it is Allah yayi maki saukin sa. ameen ya rabbi
reply 0

Related Posts


Trending

how i feel about women General
friendship Relationship
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
Dear girls, Relationship
SEARCHING🥺🥺 General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
What is your opinion on Jigida? General
Tambaya Entertainment
Why do men do this dan Allah? General
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Your Birthday. Entertainment
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage