kowane Dan Adam datashi irin kaddarar.Nayi aure narabu da mijina Banda Yara. I have met couple of potential suitors ready to settle down with me. Matsalar danake samu daga iyalansu ne ( matansu) don yawancin masu mata ne. Matayen cikin gida suyita kira suna zagi,wasu subiyo gida suce inban rabu musu da miji ba saina gani.Nazo nadaina sauraran masu mata don tsoron,sainafara bawa Yara samari Chance.shima sai iyayensu suce mai zasuyi da bazawara😭 I have lost 2 relationships again haka.. Nace nikawai Ina addua Allah yabani Irina divorcee ko widower ma inhutu nagaji da gore goren😭😭😭
Take things easy sister, ki qaddara a ranka duk abunda Allah ya tsara miki hakanne zai faru. Nasan wanda itama auren yamutu bata haihu ba gashi yanzu cikin ikon Allah tayi wani auren kuma saurayi ta aura. So kingani, cikin masu matan da kuma samarin akwai wanda Allah ya ajiye miki. Kiyita addu'a, ki rage damuwa in sha Allah komai zaiyi dai dai😊
Bai Ka Mata barazana kishiya ya yaraba ki da saurayin kina.
remove the fair and embarrassed the challenge and find your solution
Ai shine
wallahi ni kuma yanzu sai nake ganin kamar samari sun fi son zawarawa.
please can you translate what the poster said?
well the poster was lamenting on the problems/challenges she faces being a divorcee. one of which includes married men approaching her only for her to backdown because the spouses of these men call and insult her and sometimes threaten her to stay away from their men and the other is men or guys who are not married approaching her only for their parents to warn them off her cus of her status as a divorcee.
Hi
hello
keep praying the best is yet to com my sis❤️
inshallah
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment