Sex lalle se duhu akeyi?
Anonymous Nov 4, 04:48 PM

Sex lalle se duhu akeyi? 0

Wai don Allah addini ne yazo da se an kashe fitila kafina ayi sha'anin aure ko kuwa al_ada ce? Gaskiya ni nafison na kwanta da mata ta cikin haske ina ganin komai da komai shine zan samu gamsuwa yanda ya kamata, amma ita bata son haka. Kullum in zamu kwanta se an kashe fitila, in na dage da fitila zanyi kuma ta bijiren. Abun ya isheni wallahi. Abokina ya bani shawara na samu iyayenta na fada musu amma kunya nake ji. Da rana in inajin sha'awa ban isa na neme ta ba,bazata yarda ba se lalle da dare cikin duhu. Wani lokaci in inayi ma se na dinga jin tsoro kar naje ko cikin ass dinta nake iyo. Sam bana samun wani cikakken jin dadi. Ina son wani lokaci na dinga wasa da breast dinta amma ba hali tace suna mata zafi in ana tabawa. Yau auren mu befi 4 months ba amma walh in na fita ina sha'awar wasu matan fiye da matata ta gida. Ku bani shawara
post

Replies

(25)
Anonymous #4 Nov 4, 05:22 PM
my thought kunya ta kiji and you need to find a way kachi rai Mata kunya. gaskiya koh da fitila koh da duha Anna ye I will advice you kune ma consultant a kara Mata wa yar da Kai since you can't approach her parents with the issue
reply 2
Anonymous #5 Nov 4, 07:18 PM
Kunya takeji ahankali zata saba karka damu
reply 0
Anonymous #1 Nov 4, 08:44 PM
Ai abokina wasu matan Arewan mu sai a hankali, gabaɗaya su suke contributing a certain percentage mazan su na sha'awar matan waje. Abunda zaka yi, haƙuri zaka yi, in kun ɗau ɗan lokaci, ka ƙara aure kawai tunda ka yi mata magana kuma ka yi mata bayani amma kamar haka ta ke, wasun su dama shuru ne, ga kyau ga ƙima amma in am zo kwanciya shuru ne Wallaahi. Another thing is ko dai kaima kana yi mata bata jiƙewa ne because duk macen da zata jiƙe toh lokacin won't be a problem for her, ko cikin mota ka ke in dai tint ne kuma hankalin ta ya tashi toh zata iya ce ku paka ku yi. Ka nema ka na tayar mata da hankali through some seductive approaches haka kuma in kana wasa mata da nonuwa, kana yi da hankali, maybe kana yi in a rough way ne, ko shan nonuwan ma da hankali zaka na yi especially the head. Kanduna yadda ka ke yi ko kuma haka ta ke, sai ka gaya mata gaskiya zaka ƙara. Ko ni ma ma fi so da ranan Allaah, ba ma kaman ƙarfe 10 zuwa 11 ɗin nan rana ta hasko malan ana ganin komai, daɗin kenan basu sani ba dan shuru ne a gurin su. Allaah Ya kyauta
reply 0
Anonymous #2 Nov 4, 09:32 PM
ka kara bincike Maybe Batason Alakan Aure Da kaine Yasa Take Hakan. In An Kashe Wuta kuma Ba Ganin Face Dinka Bane Balle Tajia wani Irin My Thought Kenan Ka kara Bincike Amman
reply 1
Anonymous #7 Nov 5, 12:28 AM
bari mu wuce bah namu bane
reply 1
Anonymous #3 Nov 5, 12:53 AM

what if ya kara auren and he goes back to the same circle again? (my heart is boiling for you giving this advice 🙄😏😂) yes we agree matan arewa contribute to their men looking at other ladies outside, but as the man how do you try to tackle this, kana Jan ta a jiki, how close are you to her? how comfortable do you make her feel while in the act? what about foreplay, anayi yadda ya kamata. May Allah give us spouses that we will be proud of having.
reply 0
Anonymous #3 Nov 5, 01:11 AM

haba now don't say that, kunya ne Kawai na mata. I don't think it's because she doesn't want the marriage
reply 0
Anonymous Nov 5, 06:30 AM

Ba abinda ban kokarin yi fa, har gaya mata nayi addini be kayyade lokacin da zaka kusanci matar ka ba, wai tace she's not comfortable. Kauyen ci ne ke damunta ina zato
reply 0
Anonymous Nov 5, 06:31 AM

Duk yanda zanyi na jawo hankalinta ina yi. Dama wai mata breast yana musu zafi dan ana wasa dashi a hankali a hankali? Nifa walh bana samu wani gamsuwar aure da ita. Ba lefi ta iya girki masha Allah kuma tana da tsafta sosai komai fes fes. Kafin na aure ta sau daya nake wanka da brush a rana, amma yanzu saboda ita kullum se nayi sau biyu har sau uku in bazanje gun aiki ba. Zamuyi hira was dariya amma ina dan yunkurin cafko ta mu shiga oza rooms se ta canzan wai na bari tukun se dare. Mstwww🥲
reply 0
Anonymous #1 Nov 5, 09:57 AM

Bro, kawai yar ƙauye ce, ba ta waye ba ne, kuma illan auran irin wa'annan kenan, shiyasa ni gaskiya matan Arewa are tooo local for me (some of them), sai dai su ji haushi amma gaskiya dayawan su ba su ƙoƙari kan wannan harkan, abunda ma zaka ga kamun hankalin su ma ya tashi sai ka yi ta haƙuri kana jira sai she's in the mood. Yawancin su gaskiya I think it's a mental issue kuma yadda suka girma ne, kawai they were trained to gorw up, go ro school, marry and have the status of married woman kawai ko da ba su gamsar da mazan su, su dai zauna a matsayin mata masu aure. Allaah Ya sa su gane.
reply 0
Anonymous #3 Nov 5, 11:25 AM

is she pregnant? I don't know if pregnant women experience sore breast, but within the four cycles from ovulation to menstruation akwai stage dinda ake experiancing sore breast, it will be fuller and the nipples will be so painful with that it also depends on an individual. Allah ya kara maka hakuri da ita har zuwa lokacin da she will be more comfortable with you, try and expose her to it through films, books, and maybe even register her to classes that brings awareness to that aspect. if you need help with the classes then I can give you a few handles you can get through.
reply 0
Anonymous #3 Nov 5, 11:29 AM

maza kenan, how are we supposed to learn that, if we come to your house with the knowledge of the oza room you will be the first to question our character, where did she learn this from, aii idon ta ya bude, ta san maza, but now that bamu da iliminshi, mun zama too local koh.
reply 1
Anonymous Nov 5, 01:39 PM

She's not any pregnant. Kawai nima ina tinanin kauyenci ne ke damunta da rashin cikakken wayewar addini. Pls temakan da handles din. Ko zan iya samun contact dinki na hada ki da ita kawance ki dan dinga ilmantar da ita a wannan sabgar. Don ni gsky akan haka zamu samu sabani sosai da ita wanda ze iya zama sanadiyyar rabuwar mu. Mene amfanin ina da aure kuma naje na fada wata harkar banzan da wofi!
reply 0
Anonymous #1 Nov 5, 05:39 PM

Madam, at least learn something before entering your husband's house, there are lots of materials online that enlighten you on all these things. Get into counselling class (I offer one 😃). And who told you duk maza za su yi tunanin hakan?!
reply 0
Fadeelahhh Nov 6, 04:57 PM
Deleted

Yanzu kuna nan kuna musu, anjima sai muga iv din ku, mudai a gayyace mu biki😂
reply 0
Maman Haneef Nov 6, 05:53 PM

Ba kauyanci bane kunya ne, nima haka nake yanzu inada 5 years da aure amma har yanzu ban sex da rana kuma banyi cikin haske kunya nakeji amma idon cikin duhu ne zanyi yanda nake so
reply 0
Anonymous Nov 7, 08:53 AM

Mijin kuma yana gamsuwa da hakan? Ni tinanin da nake ba kunya tsakanin miji da mata a wannan sabgar. Tinda annabi ma ance har wanka yake matan sa. Tsakanin miji da mata ai kawai ai komai ba komai, amma wasu matan basa ganewa. Kome mijin ze gani ma ai nasa ne ko? Kuma ba wani wajen zeje yana gayawa duniya cewa ga yanda matar sa take ba. Ya kamata mata su gane pls
reply 1
Anonymous #8 Nov 7, 02:39 PM
Babu wani hausawa bakauyu ne, ka nemo mata hausa novels kamar guda biyar haka ka bata ta takaranta😂 sai ka dawo ka bamu labari😂
reply 2
Anonymous #9 Nov 7, 05:10 PM
Give her more time pls at least ko haihuwan farko tayi am sure by den her eyes for clear Allah ya kara zaman lhya
reply 1
Sani muhammed Nov 12, 01:33 PM
kunya takeji Nima haka nake bana yarda na bar wuta a kunne Saboda ina jin kunya ita kuma tafi so abar wuta a kunne
reply 0
Anonymous #3 Mar 5, 01:48 PM

I'm getting married in August In Sha Allah to the love of my life and he's a married man, he's wife's name is Habiba 😂why do I think you are that Habiba which I want to get married to her husband 😂💔
reply 0

Related Posts


Trending

Wane course ne idan mutum yayi ze samu aiki General
a never ending love General
This is what i want in Marriage as a man Advice
friendship Relationship
Future Husband General
Are you ready!!! General
A Security guard at our school hmm!, wai he's in love with me Advice
Pure truth about women regarding marriage General
what do you do for fun? Entertainment
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
A Friend General
I find it hard to approach ladies General
If I get married, I want to be very married Marriage
What do you plan to Achieve this week? Business
Help a sister Relationship