Meyasa matan Arewa suke saka too much priority akan Aure?
IamHamid Aug 27, 05:33 PM

Meyasa matan Arewa suke saka too much priority akan Aure? 1

Naga most girls of other ethnicity are more inclined towards career, education and other self priorities even at adult age amma matan Hausa suna kai wa 20 se su fara maganar aure, basu aje komai ba ko means of income wasu basu da shi se Aure Aure Aure kawai. kuma auren su yafi saurin mutuwa. shin meyasa suka damu da aure too much haka?
post

Replies

(11)
Beeberh Aug 27, 08:17 PM
Matan arewa nawa kuke bari suyi wani abu inba aure bh??yarinya da tayi shekara 15 shikenan ayi mata aure by 17 ta haihu an sake ta!! At dis point she's nt in school,no handiwork n she has a child mikuke son tayi?? U are d same guys da idan kuka GA macce Nada career n nt married u bully her wit "ta sa duniya a gaba shiyasa batada aure" but look at Wat u are saying now, u ar d same ones dat will marry a doctor,nurse,banker n later tell her 2 stop going to work sbd bakason "fitar dare" In ba yarinyar arewa bh wace yarinya ake Saki a titi ita Kawae tana tallar pure water??? Wace zakaga anxo tmbayar aurenta kuma a ranar a daura auren kamar wadda aka gaji da ita?? Am tired of typing but it's embarrassing that u are not ashamed to actually ask this question
reply 4
IamHamid Aug 27, 09:27 PM

Sister, i think you misunderstood my question, ni ma i dont support abubuwan da ke faruwa a arewa akan aure. i am just wondering why some girls themselves want to get married as if their life depends on it even without parents pressure some girls think like su kawai suyi aure a shiga gidan miji, don't they have a goal to achieve in life se aure kawai.
reply 0
Hindat Aug 28, 06:22 PM
Matsalar shine ansa mata daukan aure as a main priority. In the sense that za kaga mace da ta balaga instead of encouraging her to become someone valuable in life like enrolling her in school, koyar da ita sana'o'i da zatana dogaro dakai, Sai dai a nuna mata aure is the only thing she need to the extend that in takai certain age batayi auren ba nan zatana facing problems and tsangwama from people, peer group and society. Which will lead her to make a wrong decision of marrying anyone which in ba'ayi dace ba azo asamu matsala har yakaiga saki. In a nutshell, ina jawo hankulan al'umma da sudaina tursasawa ya mace yin auren wuri saboda yawan sake sake da yayi yawa a arewa. Let's encourage the girl child by educating them to become useful in life. Through this way inaga yawan matsaloli da muke fuskanta zai ragu. Maassalam
reply 0
Eyshatuh Aug 28, 10:30 PM

I understand u now...we have goals broda and d aure is in d list and its among d most important..akwai abubuwa da dama dayasa muke bashi mahimmanci,kaga de raya sunnah ce mai qarfi,darajar ya mace gidan mijinta ne,munada rauni nanda nn muke fadawa jirgin danasani,da auren ma ya muka qare da hari bare babu,mukanmu munfi samun natsuwa da auren haka zalika iyayenmu,2)sann kuma pressuring onself dole akwai influence mayb friendz dinta sunyi aure she feels ita ma yakamata,ko na iyaye,ko dangi ko temptations,da yanayin society dinmu da kakai 20-22-24 bakai aure ba gani ake ka tsufa dayawa agda..so itama sai tafara tunanin gaskiya yakamata tyi aure etc akwai reason de dole..saide bangoyi bayan a tsaya chak asa wa kai pressure din aure ba.in lokaci yyi ayi in bezoba acikagaba da neman ilimi da source of income.
reply 0
Aiesher sadiqq Aug 28, 11:12 PM
Ni ma fa ban san meyasa wasu matan suke haka ba, kuma irin su ko sunyi auren ba a dade wa yake mutuwa soboda tun farko basu tsaya sunyi tunani ba rushing sukayi. i personally want to be an independent woman, idan na samu miji zan yi aure amma bazan takura kaina ba. idan ma banyi auren ba zan nemi hanyar cin abinci inyi harkoki na. Allah yasa mu dace
reply 0
Anonymous #1 Sep 1, 10:41 AM
The major problem is sha'awa. Duk mutum da ya balaga dole ne sha'awa ta dinga samun Shi sosai. Kuma mata sunfi yawan samun problem na sha'awa, Amma nasun aboye yake. Kuma bayanda zasu biya wa kansu bugata inba ya hanyar aure ba. Alhamdulillah wasu matan mu na arewa suna da kokari kare Kan su daga irin wasu abubuwa da bai kamata ba irin su "iskanci" haka. Amma kunga ta wasu gefen da ba arewa ba irin su East haka sukan biya wa junan su bukata ba lallai sai ta hanyan aure ba, wasu Kam ma sai sun aihu sukue aure, toh kunga ya banbanta da al'don mu na arewa. Toh Allah dai ya keuta
reply 1
Sabitu umar galadima Sep 17, 11:22 PM
hmm
reply 0
Hatty Dec 21, 09:32 PM
It starts with our society in Arewa. Girls are expected to make marriage the goal of their life and are not encouraged or allowed to make any other plans without being ridiculed or shamed for their dreams beyond marriage. in Arewa, people have a very poor understanding of the purpose and position of marriage in Islam where if you are anything above mid 20s, you are seen as a failure/unwanted or a "feminists" or simply pitiful. Both the educated and the ignorant among the masses have this outlook. Its unfortunate as we need our women if we really want to rise up and clean up our act in Arewa. so don't blame the women it is not their fault. They were indoctrinated into this mindset and are not allowed to think or act otherwise. rather, we should try and educate our selves and those around us on the proper way we can set individual and collective goals so that every person in Arewa can have a well lived life.
reply 1
Anonymous #2 Sep 8, 04:24 PM
kasan in our society like this age mate dinka zaiyi aure a gidanku a fara miki magana ko junior dinki zatayi aure a fara magana wannan maganar da akeyi kaman ana zuba miki ruwan dalma ne at dat moment duk wanda yazo kedai kawae ayi auren ki huta da wannan maganar da ake miki a gida and sometimes shi ke leading to abubuwa da dama azo ana dana sani
reply 0

Related Posts


Trending

friendship Relationship
Are you ready!!! General
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
Dear girls, Relationship
SEARCHING🥺🥺 General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Why do men do this dan Allah? General
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage