Assalamu alaikum.
good morning everyone,
in cikin wani hali I need your help please jama'a ana bina bashi almost 150k๐ญ๐ koma sai kirana sukeyi suce wlh in bah basu kudin su ba zasu Kai ni police station gobe koma wlh bandasu๐ญ amma akwa wani alhaji wanda kasona so I tell him yace ze tamaka min amma sai muje hotel kuma wlh banason na bata future Dina koma gashi business ina Yatsaya ataimaka min bansan yadda zanyi da rayuwata ba am in pain i canโt explain what am going through tunda safe nake ta tunani ko Nayi accepting din alhajin nan amma banson in bata rayuwata wlh.๐ญ I need a word my mind is going though alot,am feeling lonely kamar na sha poison wlhy azim rayuwa nake but am not feeling it ko kada wlh. Please someone should tell me what to do๐ญ๐๐ผ๐๐ผ
Kiyi Addu'a Allah ya baki mafita. Ameen
May Allah ease ur pain.Ameen
My advice is,no matter the situation don't allow your pride as a woman to be taken, I can tell you one thing,these thing your mind is telling to go ahead and do is a bi mistake,Hmm I was once a victim and at the end of the day I didn't even get what I wanted,so please just wake up at night pray and ask Allah to show the way๐
Please don't ever try that, don't lose your dignity, ur pride, wallahi yif you try it you will regret your it to the end of your life, you can't correct a mistake with mistake, this just a debt, it's better to say that you are indepted than committing zina, in sha Allah you will settle them all may Allah opens a way for you, and makes your affairs easier amin
Kin san yanzu mutanen duniyan nan ba abun yarda bane. Tayu gaskiya kike fada tayu ba gaskiya bace labarin. Amma shawaran da zan baki duk abunda kikeyi ki dinga tunawa da Allah. Ki kuma ji tsoron Allah. Allah ya baki ikon biyan bashin din.
Allah yayi miki mafitah ta alkhairi, kuma allah y baki ikon biyan kuddin.
Kice masu dasudan qara miki lokaci manah
amma abu mamaki anan kuma abun tambaya shine! "Tayaya kika ara kuddin mutane har 150k ba'a sani ba a gda
make I go chop my tuwo.๐
Allah ya kawo miki sassauci
Allah kawo Miki mafita
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment