Ina barar addu'ar ku in samu halin yin Aure🥺💔
Anonymous Jun 21, 07:59 PM

Ina barar addu'ar ku in samu halin yin Aure🥺💔 1

Dan Allah ku tayani da addu'a Allah ya ban yadda zanyi aure zanyi yan uwana sunki min komai gashi babanmu baida karfi
post

Replies

(13)
Muhammad Musa Muhammad Jun 21, 11:07 PM
just manage abinda Allah ya Baki. ki manta dasu ki roqi Allah ya budo hanyoyi na alkhairi
reply 3
Funtua Jun 22, 07:27 AM
Aslm, lokuta da dama mutane suna nuna damuwa akan Tara/kashe manyan kudi sannan zaayi aure wannan kuskure ne. Koda kayan jikinki kadai ana iya you maki aure Kuma akaiki gidan miji Kuma aure yayi Mai surutu dole sai yayi ko yace waccan anyi haukan kaya ko Kuma haukan rashin kaya. Amma Ina Baki shawara kema ki rungumi Sana'a don ki taimaki kanki da Kuma iyayanki.
reply 0
Tijjani Muhammad Jun 22, 07:30 AM
Allah ya kawo mafita. keep praying no permanent condition
reply 1
Anonymous #1 Jun 22, 02:39 PM
uhm Allah dai yabamu ikon yin Auren nan gaba daya. Allah yakawo mana aiki mafi alheri Amin.
reply 0
Fatima Alfa Jun 22, 10:42 PM
may Allah provide for you financial ly
reply 1
Broskhalifah Jun 23, 06:10 AM
A riqe sallar dare za’a samu mafita Insha Allah 🙌🏾
reply 1
Hadizatou Jun 23, 06:14 PM
Allah yabaki yanda zakiyi ni ga kayanma ma ga komai Amma ba mijin😂😅Allah dai ya taimakemu
reply 0
Eysher66 Jun 25, 06:40 PM
Ayyah kita sallar dare kice Allah yakawo miki mafita 💔😭
reply 1
Hadizatou Jun 26, 10:33 PM

Amin ya Allah nagode
reply 1

Related Posts


Trending

how i feel about women General
friendship Relationship
Dear girls, Relationship
SEARCHING🥺🥺 General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
What is your opinion on Jigida? General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Why do men do this dan Allah? General
Your Birthday. Entertainment
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage