Manipulative Cowife
Anonymous Jul 24, 02:38 PM

Manipulative Cowife 0

Assalam, ya gida ya hidima, akan wacce kishiya bata gaisheta, wato ni tawa kishiyar bakar munafuka ce, nice Amarya bamufi 6 months da Aure ba, anma tashafa mun bakin jinin duniya gurin jama'a, in mijinmu yana nan taita haba haba dani, yaranta Aunty sama Aunty kasa wlh inya fita cin mutunchi dai kare bayachi ba, saboda kissa duk tasaka an tsane ni, se ayi taro goma bansani ba, setace ta gayamum nace banda niyya, abubuwa dai wasu bazasu fadu ba, nida yaranta kuwa kamar makiyiyarsu in ubansu baya nan, gashi ba wanda zangayawa ya yarda wai kowa yay mata shedar hakuri, kuma wlh karya ne, yanzu haka saboda kai kara ta hadani fada da mijinmu ko abinchi na baya chi kuma komai nafada baya yarda seyace banida hakuri, dan Allah ya zanyi da ita? Gashi ta girme ni, abun duniya yay mun yawa. Kubani shawara Nagode.
post

Replies

(2)
Ayesha audu Jul 24, 10:30 PM
Ta girme ki? girman banza, i dont care about a person's age idan you are worth respecting i will respect you if you are not i will not respect simple and short. ni ban san kan munafinci da makirci ba sosai so i can hardly advice you amma that is the one reason i dont like polygamy kuma i wont just marry any guy haka nan soboda ace nayi aure, i first have to measure and see idan naga irin wannan nonsense coming i would rather stay unmarried. ke ma ki iya playing Game din kawai. Hope someone would be here to help
reply 0
Anonymous #1 Jul 31, 10:56 PM
Use your phone to record all the insults and play it to him when he comes back also ki rage yawan Kai Kara.
reply 1

Related Posts


Trending

friendship Relationship
Are you ready!!! General
Dear girls, Relationship
SEARCHING🥺🥺 General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
Ya yanayin Sanyi a wajen ku at this time? General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Why do men do this dan Allah? General
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage