My sister has turned 25 Last April, Toh Halin da ake ciki wani bawan Allah yazo (2X Her Age) da gaske shi a daura aure tazo a ta biyu bayan babbar Sallah ma kawai. Ita de ta nuna she's not interested saboda akwai wani da take ta jira nakeji (Mtswww). Nidai Ta Barmu Speechless. Naso Ace Tana IG taga yadda Both Gender suke neman tsayyayu musammamn ma Su Matan.
Yanzu Meye Shawara Ko Solution???
Allah ya sa da gani.
Allah ya sa the person she's waiting for Kai yaye betrayed na ta
kubata shawara in wnn mutumin kome nml take,dabi'unsa da sauransu,kuma zai riketa amana,gwanda ta aureshi,shi wnchan da take jira watakil mah student neh har ynzu,ko kuma mah bamashi da aikinyi ko bai shirya aure ynzu bah,tunda nasan bai turo bah, ballantana asan da gaske,tun wuri ta auri wnda y fito zai aure ta gske,in tabiye wa zuciyarta da kuma soyayyar zamani tohm........jiki magayi
Yoh ai shi bamu taba ganinsa bama balle musan matsayar sa
HHHhhh,wayaga cinikin biri a sama,ko ince cinikin kifi a ruwa,tun wuri ku zaunar da itah ku karanta mata rayuwa, kuce mata shi wnchan da take jira tace masa ya turow gidansu tagani me zai bata amsa.......in me hnkli ceh tun dga nn zataw yanke wa kanta hukunci.
Ahh toh, shi Wannan dinma be taba saninta ba, kawai yaji ance tanada hankali ne yace bari ya dauketa kawai, toh ta tsaya wasa
ku bata daiw shawara,in bahaka ba ke kiyi wuff dashi Kawai😂
😂
I think you should respect her opinion and send the old man away. maybe she's the type that loves affection And craves the fun that comes with young love, something she might not get enough of from the old man. I'm not necessarily saying she should keep waiting for one person but she could be patient enough to find her type by the will of Allah. If it were her opinion in the first place then fine, but I think It's very wrong to get married to anyone out of mere marriage opportunity. I wouldn't like that for my sister....
Hmm.. Prayers and patience. Allah ya zabamata mafi alheri.
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment