Wai dan Allah nika daice idan naji zanfara son mutum deeply nake zuwa na duba breakup and heartbreak post na dawo hayyaci na just a question
ππ
Wayyo Allah na
mu ringa kyautata zato.
what happened to someone else may not necessarily happen to you.
A kuma dage da adduβa
your love story could be different and last forever.
Ba rashin kyautata zato bane yafaru yafi a kirga ne and Hakan shine maslaha I think
thanks
To Kuma ba ki duba wadanda sukayi soyayya da aure cikin farin ciki ba?
prevention abi π
..
gaskiya bakuda yawa
Bake kadai bh shiyasa nayi posting wani kadan daga ckn wata waka jiyaπ. So sauran kiris but alhmdll n natsuππ
Aa Ba ke kadai bace, but you have to make a move in order to find the right one.
haryanzun baki fada bane kokuma baki cika matured enough b ita soyayya lkcn dazaka fada deeply bata shawara dakai haka kuma nasarorin da,aka samu a soyayya sun linka breakup dinta nesa ba kusa b saidai da yake mutane sunfi fadin sharri akan alkhairi
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment