Aikata Zina bayan tuba a watan ramadan
Anonymous Apr 10, 12:32 AM

Aikata Zina bayan tuba a watan ramadan 1

karin haske akan mutumin dayagama azimi ba sabon Allah yayi yagode wa Allah kuma yaroka yafiya Allah yayafemasa Akan zunubansa dayakeyi and then angama azimi tunkan aje sitta shawwal ya aikata zina yakuke gani
post

Replies

(2)
Abdulmalik abdulkarim idris Apr 10, 03:56 AM
dama ita tuba tana da sharadi uku 1. mada mar abunda ka aikata 2. Kane mi yafiyar Allah ya ya femaka ( edan mutu ne ka cuta ka nemi yayafemah ka tare da yafiya Allah ) 3. sannan kadau niyar baxa ka sake komah wah bah daga abun da ka ai katabah kuma duka akeso mutu yayi sannan fa Allah zai yafe maka Amma edan ya ga dama
reply 0
Muhammad najib Apr 10, 05:39 PM
wasu daga cikin malame suna cewa alamane na azumin mutun Bai karbu ba ,ya Gama azumin Ramadan ya kuma koma Yana aika akbair zunub .zina tana daga cikin manyan zunubai Amma duk da haka Allah Yana gafarta kowanne irin zunubi in Banda shirka. Yan sai Ka/ki taubatul nasuha da niyyar cewa baza Ka/ki Kara aikata wannan laifin ba da nisantar duk abin da zai kusanta kikai daga zina sannan yawan istigifari, ayukan alkhairi kamar su sallolin nafila, azumin nafila,biyayya GA iyaye, sadaka sada zumunci da dai sauran su . Allah yasa muna daga cikin yantattun bayin.
reply 1

Related Posts


Trending

friendship Relationship
Are you ready!!! General
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
Dear girls, Relationship
What is your opinion on Jigida? General
Ya yanayin Sanyi a wajen ku at this time? General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Why do men do this dan Allah? General
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage