πππππππβ
:
Idan mace mai ciki taga jini kafin haihuwar ta da kwana Ιaya ko biyu shin zata bar sallah da azumi ko ya zatayi??
:
ππππβοΈ
:
Idan mai ciki taga jini kafin haihuwar ta da kwana Ιaya ko biyu idan tana cikin nakuda ne to wannan Nifasi ne, zata bar sallah da azumi, idan kuma ya kasance ba ta cikin nakuda to wannan jinin cutane bazatayi i'itibari dashi ba, bazata bar sallah da azumi ba.
ya danganta da kwana Nawa take jinin sanan sai asan cutane ko bashi bane
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment