Apr 4, 12:02 PM

Does wet dream break fast???

Assalamualaikum my dear brothers and sisters yh kuke y ibada Masha Allah may Allah accept our ibadah Amin pls I have a question my question is that idan mutum yayi mafarki kuma Yana azumi pls akwai azumin sa Koh Babu and Ya zaiyi da Alamarin is he going to just wash it or wash it and get birth as in Islamic birth or what thank you.

Replies

(6)
Apr 4, 12:57 PM
no it doesn't
Apr 4, 01:01 PM
Idan mutun yayi mafarki , azumin Shi na nan sai dai bayan ya tashi zai j yayi wanka janaba.
Apr 4, 01:10 PM
Azumi na nan sai dai idan yatashi baccin yayi wankan tsarki. Allah yasa mudace
Apr 4, 02:34 PM
Asamu ayi wankan janaba
Apr 4, 03:32 PM
Dan Allah ni kuwa I wanted to ask..wane irin mafarki ne haka . I've seen this wet dream several times but wlh har yau bansan meye ba.in ya dace za a iya fada min if not Kuma a barshi
Apr 4, 04:26 PM
Anonymous #1 Apr 4, 03:32 PM

Dan Allah ni kuwa I wanted to ask..wane irin mafarki ne haka . I've seen this wet dream several times but wlh har yau bansan meye ba.in ya dace za a iya fada min if not Kuma a barshi

0
A wet dream is when a guy ejaculates (or "cums") while he's sleeping. During ejaculation, semen (the fluid containing sperm) comes out of the penis and this is what you noticed on your underwear or pajama pants. Wet dreams usually happen during dreams that have sexual images.
×