Talauchi a rayuwa ga wanda a da yake da wadata
Mai Nama Kano Mar 23, 02:04 PM

Talauchi a rayuwa ga wanda a da yake da wadata 1

There's this friend that I know, before he got married yana da wadata sosai Dan a lokacin dayan shagonshi nake Kai printing, to amma kowa da irin jarrabawar rayuwa da yake haduwa da ita, bayan aurenshi komai ya rika rushewa kamar movie, yanzu Babu shagon ko daya, azumin last year they hardly get kunu suyi sahur da buda-baki, haka yanzun ga wannan azumin ya zagayowa wallahi dai sammakal. Wancan lokacin I personally helped yadda zan iya, so also now. Abin da ya Kara ban tsoro da duniya kenan, idan fa yau kaine to gobe waninka, mutumin kirki kwarai ga son taimako, amma yanzu da yawan wadanda ya taimaka sun guje masa, ga wannan azumin an fara, shi ma dai hakan yake, jiya yake fada min he almost cried, " wai ace mutum ya gagari samun jari ko na 50k ma for a start a garin Kano", I just kept 🤐. Abin takaici wai 'yan uwanshi zaginshi suke suna matarshi ce take hana shi taimaka musu tunda yayii aure sun kasa fahimtar halin da yake ciki. In fact gidan haya yake yanzu. Dan dai kawai he's strong ne wallahi, and I think sbd alakarshi da wani babban malami (Faqihi) ne anan Kano yasa yake iya juriya haka. Pls idan muna da 'yan uwa Kuma muna da iko let's be helping them (he was telling me jiya he trekked for 2 and half hours to home sbd Babu and he came out to hustle today). Allah dai Ya kara rufa mana asiri
post

Replies

(7)
Anonymous #2 Mar 23, 03:02 PM
Ameen ya Allah
reply 1
Mujaheed68 Mar 23, 03:30 PM
Ameen ya rabbi 🥺🥺😭
reply 1
Tijjani Muhammad Mar 23, 06:32 PM
😥😥😥 ayyah Allah ya kawo mishi mafita
reply 1
MuhammadS Mar 23, 10:48 PM
subhanallah
reply 1
Anonymous #1 Mar 26, 12:23 PM
Addua itace maganin masifa yaci gaba da Addu’a Allah yakawo mafita Allah yatemakemu gabadaya
reply 1

Related Posts


Trending

Are you ready!!! General
SEARCHING🥺🥺 General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
What is your opinion on Jigida? General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Why do men do this dan Allah? General
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage