Na kamu Da Sonta matuka😭😭😭
Anonymous Mar 20, 12:02 PM

Na kamu Da Sonta matuka😭😭😭 1

As salamu Alaikum Dan Allah ina Bukatar shawarar ku Matuka nasan wasu zasuy min dariya wasu zasu ce bani da tunani Amma Saidai ba haka bane😭😭😭Ní nasan mai na kejì na hadu da wata baiwar Allah a nan social media munshaku da ita Sosai bata boyemin komai in fact Nima haka Ahaka Ahaka dai I feel in love with her ba Kuma Dan wani abu ba ko kyau ko structure Najiki ba wlh duk babu Babban abunda ya burgeni da ita da kuma tausayin ta her life story da Kuma kyautatawa da ta taba yi min duk da bata so ina fadi Wlh a lokacin Naji ina matukar kaunar ta dukkanmu ni da ita Duk mun fuskanci we love each other Sai dai muna fara maganar soyayya muke ankarar da juna misali. Kamar ni innafara mata maganar soyayya sai nace nifa ban tashi aure ba kuma bani da source of income duk da Ina Dan aiki na kuma ni ba dan kowa bane dan me zanyi soyayya na fada wa baiwar Allah lokaci too Cut the story wannan shine Kullum tunanina har yanzu dai Ahaka muke Bama soyayya Saidai zumunci Saidai Wlh kullum I always think about her bana samun sukuni in ban gantaba wala ta waya ko online ba I feel Weak, wlh jinake in ba bu ita da matsala Wlh Plss A bani shawara wlh ba Lefì na bane😭😭😭kuma bamu taba ganin juna ba Saboda yanzu batanan tana makaranta sai hutu zata dawo mu hadu, Son karuwa yake a zuciya ta bayan nasan yaudarar kaina nake irin matan nan ne masu Garin jiki in ka gansu zaka ce suna da shekaru dayawa kuma bata fi 21yrs ba amma sai kace takai 25 Plsss Need and advice Yan aji I will leave in Comment section Nagode And Ni ma karamin Yaro ne Am 23Yrs nasan duk zakuy challenging dina Saidai jarabtace
post

Replies

(6)
Ramatu salihu Mar 20, 12:10 PM
just keep praying to Allah if she is ur wife insha Allah she will be ur but if she is not may Allah grant u pious spouse
reply 1
Tijjani Muhammad Mar 20, 06:42 PM
hmmm I don't know what say to you, all I can say focus on your goals. Dan Allah karkaye kuskure aure if you know don't have any tangible business doing
reply 1
Anonymous #1 Mar 20, 07:53 PM
Allah sarki😂
reply 0
Rabeel Mahmud Mar 20, 11:51 PM
ka fada mata
reply 0
Maryamlabeeba Apr 23, 08:05 AM
Kai Sannu BURODA
reply 0

Related Posts


Trending

Does the meetup section have photos? Meetup
Are you ready!!! General
I need Advice on drug addiction Health
why is it too hard to find true love Relationship
How and when ake ZAKKAN fidda kai? Religion
need more light on Abortion during ramadan Religion
A medical solution for those suffering from Addiction Health
(Inter tribal marriage) A Christian Yoruba lady marrying a Muslim Hausa man Marriage
✨🌙عيد مبارك General
Girlfriend dina da zan aura suddenly taji ta tsaneni Relationship
My relationship experience with a Christian girl Relationship
ku bani shawara please Advice
i am in difficult stuition my friends help me with advise Advice
I need advice on marrying a woman older than you. Relationship
how do i know if my boyfriend is not wasting my time Relationship