Mar 20, 10:51 AM

Haaaa. Na so marriage hard???

Jama'aa Dama haka aure yake da wuya?? hmmmmm

Replies

(8)
Mar 20, 11:13 AM
hmmm..daman ba'a gaya Miki ba? ai duk act of Ibada haka take da wuya
Mar 20, 11:23 AM
adai kara hakuri, in kinga baza ki iya ba, ki tuna Aljannarki na kafanshi kuma kinsan komai mai karewa ne amman inkin shiga Aljannah babu fita. Allah Ya baki ikon zama❤️❤️❤️
Mar 20, 11:25 AM
kada a razanamu fa
Mar 20, 11:41 AM
S B SALISIYA Mar 20, 11:25 AM

kada a razanamu fa

1
🤣🤣 ai kuwa kam
Mar 21, 07:48 AM
Anonymous Mar 20, 11:41 AM

🤣🤣 ai kuwa kam

1
Aswear
Mar 21, 12:07 PM
Anonymous Mar 20, 11:41 AM

🤣🤣 ai kuwa kam

1
muna tunanin shiga ana cemana akwai wahala. gwara muna karyawa da Dan wake da dare Kuma mu ci indomie
Mar 21, 06:46 PM
Kinje kici banza kenan, banza bata samu ba lol, sorry dear, Allah ya kawo miki sauki 🙏
May 16, 04:23 PM
Fadeelahhh Mar 20, 11:23 AM

adai kara hakuri, in kinga baza ki iya ba, ki tuna Aljannarki na kafanshi kuma kinsan komai mai karewa ne amman inkin shiga Aljannah babu fita. Allah Ya baki ikon zama❤️❤️❤️

3
Ameeen 📿 📿
×