guys ina neman shawarar ku inaso na fara hada aure wlh abun yana damu na Mata na kukan aure maza nayi I will use my energy and resources
we guy's are not afraid of marriage most of guys rashin abin ye nai.
and some people have idea and experience to do business Amma BA capital.
how do you expect guys to go and married.
kuma feeding Isn't and easy task.
Rashin abin ma shine major problem wallahi. Ga tsadan rayuwa.
Asslm Allah ya Baki ikon da lada tunanin na da kikayi. Ameen 🙏 😊
Allah sarki
zai Bada ma'ana sosai 😊
may Allah increase you in wealth and health,so as to accomplish what you have in mind
In an Yi a sanar da mu ,mu Yi applying
Allah ya bada saa it’s a good idea 👍
Kai kuzo mubi layi,Ni Labeeba nice ta farko
🤣🤣🤣
ameen ya Allah inason shawarar ku group za a creating ko blog
blog zaifi gaskiya bcs group wasu basuda natsuwa zasu na bi dms din mutane, but blog every request has go through those managing it
Sai na Taya ka ai, ga shi sunanmu daya
cool biz ne fa😂 yanxu abinda Naga ake yayi kenan..Allah yabada da sa a
kowani individual sai yabiya da me nema da Wace tayi accepting all have to pay idan sun ma junansu
Wallahi da an taimaka kuwa 👏
Allah ya bada sa'a
blog wul be better
unmmm abun se addu'a kawai...Mazan auren sunyi karanci🥺...Ya Rabb se us through 🤲
start with Me
Toh😂
anty maryam meye naki gudumawa a ciki
no problem insha Allah idan komai ya kan kama I will talk to you guys
zaki sani
I will be ur Assistant
sure
Afara dani🥲🥲
to Allah yataimaka
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment