Feb 15, 07:22 AM

Idan na miji yace bai san mai yaka hanashi turowa ba

Please in kana soyayya da na miji. kayi observed cewa he is ready. sai kace mishi ya fito twice(yazo gaisuwa aure). kuma he replied twice "bai san mai yake hana shi fitowa". mai yake nufi kenan?

Replies

(7)
Feb 15, 08:04 AM
just leave him and keep searching for someone
Feb 15, 09:33 AM
mombùö kenan
Feb 15, 04:23 PM
Sadeeqsak Feb 15, 08:04 AM

just leave him and keep searching for someone

0
I think that's too quick and irrational
Feb 15, 05:22 PM
abu mey sauki.talk to him for the last time idan yasake maimaitawa sai kice masa kodai bada aure yake sonkiba saboda inda so da qauna babu yadda zakayi kace bakasan meyke hanaka fitowaba so pls yafada maki gaskiya mey ra'ayinsa akanki.and before ki sake tambayarsa kiyi qoqarin tashi da daddare kifadawa Allah sosai daya tabbatar maki alkhairin abun.Allah yabamu saa.
Feb 16, 07:59 AM
kila ke kike ganin he is ready amma shi kuma he is not so ki zauna dashi ki fito masa a mutun ki nuna masa kuna bata tym idan dgsk yana sanki y kamata asan me ake ciki idan akwai wani matsalan y fada miki idan kuma babu to ko de y turo ayi magana ko kuma y bma wasu Dama su zo
Feb 17, 01:12 AM
kawai ba aurenki zai yi ba
Feb 22, 06:04 AM
Sadeeqsak Feb 15, 08:04 AM

just leave him and keep searching for someone

0
She doesn't have to search, trust me Allah will bring the right one to her
×